KOYON RUBUTUN LARABCI JUZU IN AMMA MUSHAFIN ALQUR ANI

Share this book                  LITTAFIN KOYON RUBUTUN LARABCI, DA KUMA JUZ’U AMMA (IZU BIYU) DAGA ALKUR’ANI (تعلم الخط العربي وجزء عم من المصحف): Littafi ne da harshen LARABCI wanda Dr. Haisam Sarhaan ya wallafa shi, da manufar koyar da nau’in rubutun KHADDUN NASKH, ta hanyar bi sannu-sannu wajen koyan rubuta harrufan larabci a dukkan halin da […]

KOYON RUBUTUN LARABCI JUZU IN AMMA MUSHAFIN ALQUR ANI Read More »