YARO MUSULMI
Share this book Littafin “YARO MUSULMI (الطفل المسلم)”: littafi ne da yazo cikin harshen larabci, wanda shafin yanar gizo-gizo mai suna: mauki’u Al’abu wa ata’allamu (wato, ina koya daga wasan da nake yi) wanda shehun Malami Dr. Haisam Sarhan yake aikin bada kulawa a gare shi, kuma littafin ya kunshi manufofin musulunci da halayyarsa ga […]