Yaushe ake karanta ayatul Kursiyyu?
Share this book *Yaushe ake karanta ayatul Kursiyyu?* 1- *Bayan Sallolin farillah biyar;* Manzon Allah -Sallallahu Alaihi wasallam- ya ce: ” *Duk wanda ya karanta ayatul Kursiyyu a bayan kowace Sallah ta farillah, babu abin da zai hanashi shiga Aljannah se mutuwa*”. 2- *Kafin a kwanta barci;* Ya tabbata a hadisi cewa: ( *duk wanda ya […]
Yaushe ake karanta ayatul Kursiyyu? Read More »









