”
#6983HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan Asmaa - Allah ya yarda da ita -: Wata mata ta ce: Ya Manzon Allah, ina da rauni, don haka zan sami fikafi idan na jure daga mijina ban da wanda ya ba ni? Annabi mai tsira da amincin Allah ya ce: "Wanda ya wadatu da abin da ba a ba shi ya sanya tufafin karya biyu b…
”
#7185HadeethEnc[Ingantacce ne]
An karbo daga Abdullahi dan Umar Allah ya yarda da su su biyun, daga manzon Allaha mai tsira da aminchi su kara tabbata a gareshi ya ce: {Allah ka jikan masu yin aski sai suka ce: da masu saisaye ya manzon Allah? sai ya ce: Allah ka jikan masu aski, sai suka ce: da masu…
”
#7187HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Umar Allah ya yarda da su ya ce: "Annabi ya hada tsakanin Magriba da Isha kuma kowacce daya akwai Iqama, kuma bai yi tasbihi a tsakaninsu sai a karshe daya"
”
#7188HadeethEnc[Ingantacce ne]
An karvo daga Abdullahi Bin Umar Bn Khaxxab -ALlah ya yarda da su- ya ce: "Manzon Allah SAW yayi mana Sallar tsoro a wasu kawanakinsa, sai wata Jama'a suka tsaya tare da shi, wasu kuma suka fuskanci abokan gaba, sai yayi musu raka'a xaya, sannan suka tafi, sai wasu kuma…
”
#7191HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Busr Ibnu Sa'id cewa Zaid Ibnu Khalid al-Juhani - Allah Ya yarda da shi -, ya aike shi zuwa wajen Abu Juhaim - Allah Ya yarda da shi -, yana tambayarsa me ya ji daga wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - a sha'anin wanda ya wuce ta gaba…
”
#7200HadeethEnc[Ingantacce ne]
An karbo daga Ummu atiyyah ita ce Nusaibah mutuniyar madina Allah ya kara yadda a gareta ta ce:{manzon Allah tsira da aminci su kara tabbata a gareshi- ya umarcemu da mu fito sallae idi guda biyu yara mata da suka fara wayo da `yan matan da ake tsarewa cikin dakuna a ci…
”
#7201HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- daga Annabi: "Kada xayanku ya kusura yayi Sallah da tufa xaya, babu komai a Kafaxunsa"
”
#8285HadeethEnc[Ingantacce ne]
Ya Ubangiji na miqa Wuyana zuwa gareka, kuma nayi Imani da kai, kuma na dogara a gareka, kuma na kawo qara zuwa gareka, kuma gareka nake neman Hukunci, to kayi mun gafarar abunda na gabatar da wanda na jinkirta, da kuma abunda na Voye da wanda na bayyana, da abunda kafi…
”
#8288HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daghi yana kusantowa ne a Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- zuwaga Manzon Allah, "Babu wata Rana wacce Allah ya fi 'yanta bayi daga Wuta kamar Ranar Arfa, kuma cewa shi yana kusantowa ne kuma yana Alfahari da su a gaban Mala-ku, yana cewa: Mai waxan nan su ke nufi?
”
#8297HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- cewa Manzon Allah SAW ya kasance idan ya xago da kansa daga Raka'ar Qarshe, yana cewa: "Allah ka kuvutar da Ayyash Bn Abi rabi'a Ya Ubanhiji ka kuvutar da Sakamah Bn Hisham Ya Ubangiji ka kuvutar da Al-walid Bn Alwalid, Ya Ubangi…
”
#8300HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Sa`id al-Khudri - yardar Allah ta tabbata a gare shi - cewa wani mutum ya zo wurin Annabi -SAW- ya ce: “Dan’uwana ya koka game da cikinsa, sai ya ce: “Ba shi zuma.” Sai ya zo na biyu ya ce: “Ka ba shi zuma.” Sai ya zo na uku wurinsa sai ya ce: “Ka ba shi zuma.”…
”
#8311HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Salama Bn Abdulrahmana Bn Auf, ya ce: na tambayi Nana Aisha uwar Muminai -Allah ya yarda da ita, da wane abu ne Manzon Allah yake buxe sallarsa idan ya tashi da daddare: "Ya Ubangijin jibrila da Mika'ila, da isarafilu, wanada ya halicci sammai da Qasa, wanda ya…