”
#3528HadeethEnc[Ingantacce ne]
an karbo daga Abdullahi dan Abbas Allah ya yarda dasu yace: "na kwana a wajan Gwaggwona Maimuna,sai Manzan Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi ya tashi da daddare yana salla,sai na tsaya a hagunsa.sai ya ruko kaina ya tsayar dani a damansa".
”
#3734HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - wanda ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Idan dayanku ya tashi da daddare, Alkur'ani ya kasa hakuri a kan harshensa, kuma bai san abin da zai fada ba, don haka ya yi karya."
”
#3758HadeethEnc[Ingantacce ne]
Mun kasance muna shirya wa Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - kayan aikin sa da tsarkake shi, saboda haka Allah zai aiko masa da duk abin da yake son ya aiko daga dare, don haka sai ya sa su daidai, ya yi alwala ya yi sallah.
”
#4202HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Wanda ya yi tsayuwar dare a daren Lailatul ƙadari yana mai imani da neman lada za'a gafarta masa abin da ya gabata daga zunubinsa"
”
#5218HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana Aisha ya ce: "A kowane dare Annabi yana wutiri ko afarkon dare ko tsakiyarsa, ko karshensa, Kuma yakan tsaida Wutirinsa da Asuba"
”
#5443HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Umar bn Khattab - Allah ya yarda da shi - a cikin isnadi: “Duk wanda ya yi barci a madadin jam’iyyarsa da daddare, ko wani kan abu daga ciki, to karanta shi tsakanin sallar asuba da sallar azahar”.
”
#5520HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Salam - Allah Ya yarda da shi - ya ce; Lokacin da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya iso Madina sai mutane suka fuskanto gare shi, aka ce : Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya iso, Manzon Allah - tsir…
”
#5789HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- daga Annabi: "Idan dayanku yayi gyagyadi a cikin Sallah to ya kwanta har sai baccin ya tafi, saboda dayanku idan yayi Sallah yana gyangyadi bai san watakila yaje yana neman Istigfari sai ya zagi kansa (Maimakon haka)"
”
#5828HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce Annabi -Amincin Allah a gare shi ya shiga Masallaci sai ga wata igiya an daurata a jikin durkoki biyu, sai ya ce : "Wannan Igiyar maye?" sai suka ce wannan Igiyara ta Zainab ce, idan ta gaji sai ta rike ta, sai Annabi -…
”
#8285HadeethEnc[Ingantacce ne]
Ya Ubangiji na miqa Wuyana zuwa gareka, kuma nayi Imani da kai, kuma na dogara a gareka, kuma na kawo qara zuwa gareka, kuma gareka nake neman Hukunci, to kayi mun gafarar abunda na gabatar da wanda na jinkirta, da kuma abunda na Voye da wanda na bayyana, da abunda kafi…
”
#10967HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace "Manzon Allah ya yi tsayuwar dare da Aya xaya daga cikin Qur'ani"
”
#11259HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su -: Wani mutum ya tambayi Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - alokacin yana kan mimbari, me kake gani a kan sallar dare, sai ya ce: «Biyu-biyu ce», idan ya ji tsoron (ɓullowar) Asuba sai ya sallaci raka'a…