"Dayanku yayi Sallah cikin Nishadi, Idan kuma ya gaji to yayi kwanciyarsa"
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce Annabi -Amincin Allah a gare shi ya shiga Masallaci sai ga wata igiya an daurata a jikin durkoki biyu, sai ya ce : "Wannan Igiyar maye?" sai suka ce wannan Igiyara ta Zainab ce, idan ta gaji sai ta rike ta, sai Annabi -Amincin Allah a gare shi ya ce: "ku kwance ta,Dayanku yayi Sallah cikin Nishadi, Idan kuma ya gaji to yayi kwanciyarsa"
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

