Yadda aka yi sallar tsoro ranar yakin faci da tsumma(zaturruqa'a)
Daga Sale Dan Khauwat Dan Jubair -Allah ya yarda da shi- daga wanda yayi sallar tsoro tare da Annabi a ranar yakin Zaturriqa'a:cewa: wani yanki suka yi sahu tare da Annabi, wani bangaren ya fuskanci abokan gaba,sai ya jagoranci wanda suka yi sahu tare da shi suka sallac…

