Allah ka jikan masu yin aski, sai suka ce: da masu saisaye ya manzon Allah? sai ya ce: Allah ka jikan masu aski, sai suka ce: da masu saisaye ya manzon Allah? sai ya kuma cewa: Allah ka jikan masu aski, sai suka ce: da masu saisaye ya manzon Allah? sai ya ce da masu saisaye.
An karbo daga Abdullahi dan Umar Allah ya yarda da su su biyun, daga manzon Allaha mai tsira da aminchi su kara tabbata a gareshi ya ce: {Allah ka jikan masu yin aski sai suka ce: da masu saisaye ya manzon Allah? sai ya ce: Allah ka jikan masu aski, sai suka ce: da masu…

