”
#8318HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- Cewa shi ya ambaci wani Mutum daga cikin Bani isra'ila, ya tambayi wasu daga cikin Bani Isra'ila cewa ya ranta masa Dinari dubu, sai ya ce: kazo mun da shaidu da zan kafa shaida da su, sai ya ce: Allah ya bisa Shaida, yace: to ka…
”
#8355HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Wani mutum ya tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, sai ya ce: Ya Manzon Allah, mu muna tafiya a teku, kuma muna ɗaukar ruwa kaɗan tare da mu, idan muka yi alwala da shi zamu ji ƙishirwa,…
”
#8357HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - ya ce: An tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - game da ruwa da abinda yake zuwa masa na dabbobi da zakokai, sai tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya ce: "Idan ruwa ya zama tulu bi…
”
#8359HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Bn Abbas -Allah ya yarda da su- Cewa Annabi SAW ya kasance yana wanka da ragowar ruwan Maimuna -Allah ya yarda da ita
”
#8360HadeethEnc[Ingantacce ne]
An karvo daga Abdullahi Bn Abbas -Allah ya yarda da su- ya ce: wasu daga cikin Matan Annabi SAW sunyi Wanka a cikin Daro, sai Manzon Allah ya zo zai yi Al-wala daga ciki ko zai yi wanka, sai ta ce da shi: Ya manzon Allah nifa na kasance ina da janaba? sai Manzon Allah S…
”
#8362HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- ya ce: Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "An halatta muku Matattu guda biyu da jini guda biyu, amma Matattun sune Kifi da Fara, kuma Jinin shi ne Zuciya da Hanta"
”
#8363HadeethEnc[Ingantacce ne]
An karvo daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi- Zuwa ga Manzon Allah: "Ida Quda ya faxa cikin abun shan xayanku to ya dulmuya shi sannan sai ya cire shi; saboda a cikin xayan fuka fukansa akwai cuta a xayan kuma Maganinta"
”
#8365HadeethEnc[Ingantacce ne]
An kavo daga Abu Salama -Allah ya yarda da ita- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Duk wanda ya sha a cikin wata Riwayar "Duk wanda yake ci ko yake sha" a cikin Kwanon Zinare ko na Azurfa, to yana kwankwadar wutar Jahannama ne a cikinsa"
”
#8368HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- "Kaslon Annabi ya SAW ya fashe sai aka sanya masa wata Sarka ta Azurfa"
”
#8369HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi an tambaye shi game da giya da ake daukanta a matsayin tsumi? sai ya ce: A'a
”
#8370HadeethEnc[Ingantacce ne]
Allah ya bawa dukkan Mai Haqqi Haqqinsa, kuma babu wata Wasiyya ga mai Gado, Kuma Xa na Ubansa ne, Kuma Karuwa za'a jefeta ne, Kuma duk wanda ya danganta Kansa zuwa Wanin Mahaifinsa ko Maulansa don yana qyamarsu to la'antar Allah ta tabbata a gare shi, Kuma Allah ba zai…
”
#8371HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu As-Samh, ya ce: Na kasance ina yi wa Annabi - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - don haka idan ya so yin wanka, sai ya ce: "Zan iya kasancewa tare da bayanka." Don haka sai na rufa masa baya, don haka na kawo Hassan ko Hussain - Allah ya yarda da s…