HadeethEnc · 1.25.0
Ida Quda ya faxa cikin abun shan xayanku to ya dulmuya shi sannan sai ya cire shi; saboda a cikin xayan fuka fukansa akwai cuta a xayan kuma Maganinta
Available translations
Choose an available translation of this Hadeeth
01
Hadeeth text
An karvo daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi- Zuwa ga Manzon Allah: "Ida Quda ya faxa cikin abun shan xayanku to ya dulmuya shi sannan sai ya cire shi; saboda a cikin xayan fuka fukansa akwai cuta a xayan kuma Maganinta"
Attribution
[Buhari ne ya rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]
Categories
Share
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

