”
#66385HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ubadah ɗan Samit - Allah Ya yarda da shi - yace: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Zinare da zinare, azirfa da azirfa, alkama da alkama, sha'ir da sha'ir, dabino da dabino. gishiri da gishri, (dole su zama) tamka da tamka, daidai…
”
#66386HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Duk mayafin da ya yi ƙasa da idan sawu to yana cikin wuta".
”
#66392HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Amr - Allah Ya yarda da su - ya ce: Mun dawo tare da manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - daga Makka zuwa Madina har sai da muka kasance a wani ruwa a hanya, sai wasu mutane suka yi gaggawar (sallar) La'asar, sai suka yi alwala…
”
#66510HadeethEnc[Nawawi ya ce: Hadisi ne mai kyau]
Daga Abu Sa'alabata alKhushani Jursumu Ibnu Nashir - Allah Ya yarda da shi - daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: «Lallai Allah Ya wajabta farillai, dan haka kada ku tozartasu, kuma Ya sa iyakoki, dan haka kada ku ƙetaresu, kuma Ya ha…
”
#66512HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Abdurrahman Abdullahi ibnu Umar ibnul Khaɗɗab - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa: "An gina Musulunci abisa abubuwa biyar, shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muh…
”
#66519HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Muhammad al-Hasan ibnu Ali Ibnu Abi Ɗalib - jikan Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - kuma abin shinshinarsa -, ya ce: Na haddace daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: «Kabar abinda kake kokwantansa, zuwa ga…
”
#66521HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Ya'ala Shaddadu ibnu Aws - Allah Ya yarda da shi - daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: «Lallai Allah Ya wajabta kyautatawa akan kowanne abu, idan zaku yi kisa to ku kyautata kisan, kuma idan zaku yi yanka to ku kyautata yan…
”
#66525HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Abdullahi Jabir ibnu Abdullahi al-Ansari - Allah Ya yarda da su -: Cewa wani mutum ya tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - sai ya ce: Kana ganin idan na sallaci salloli waɗanda aka wajabta, na azimci watan Ramdan, na halatta hal…
”
#66526HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Malik al-Haris al’Ash'ari - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: «Tsarki rabin imani ne, kuma (faɗin) godiya ta tabbata ga Allah, yana cika ma'auni, (faɗin) tsarki ya tabbata ga Allah godiya ta tabba…
”
#66531HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Abu Sa'id al-Khudri - Allah Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: «Babu cuta ba cutarwa».
”
#66532HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Ɗan Abbas - Allah Ya yarda da su - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: «Da a ce ana bawa mutane abu saboda iƙirarin cewa nasu ne, da da yawa daga cikin mutane sun yi da'awar dukiyoyin wasu mutane da jinanansu, sai dai wanda duk…
”
#66536HadeethEnc[Ingantacce ne]
Dada Abu Burdah, daga babansa Abu Musa al’Ash'ari - Allah Ya yarda da shi -: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya aike shi Yaman, sai ya tambaye shi game da wasu wasu abubun sha waɗanda ake yi su a can, sai ya ce: Waɗanne ne su?, ya ce: «Bit'u da Mi…