”
#6388HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Bawa da aka Mallaka Mai gyara yana da Lada Biyu" kuma na rantse da wanda Ran Abuhuraira ya ke a Hannunsa ba don Jihadi a tafarkin Allah ba da kuma Hajji, da kuma biyayyar Mahaifiyata ba,…
”
#6392HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abdullahi Bn Amr Bn Al-as -Allah ya yarda da su-: "Babu wata rundunar Yaki ko Sariyya da zatayi yaki har ta samo Ganima, kuma ta dawo Kalau sai ya Kasance sun gaggauta kaso biyu na ukun Ladansu ne, kuma Babu wata Rundunar Yaki ko Sariyya da zata yi tuntu…
”
#6396HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- daga Annabi: "Duk wanda ya Yanta wani Rai Musulmi to Allah zai Yanta da kowace Gaba daga jikinsa daga Wuta, har Al-aurarsa da Al-aurarsa"
”
#6399HadeethEnc[Hasan ne]
An karbo daga Abu Umama -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Duk wanda ya yi Azumi daya Saboda Allah Allah zai sanya wani gwalalo tsakaninsa da Wuta kamar nisan Sama da Kasa"
”
#6401HadeethEnc[Ingantacce ne]
An karbo daga Ukubat Bn Amir -Allah ya yarda da shi- Zuwa ga Annabi:"Duk wanda ya koyi Harbin Kibiya, sannan ya barshi ya Manta, to baya tae da mu, ko kuma hakika yayi Sabo"
”
#6402HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Rafi'a -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Duk wanda ya wanke Gawa sai kuma ya rufa mata Asiri, Allah zai gafarta masa sau Arba'in"
”
#6403HadeethEnc[Hasan ne]
An rawaito daga Abu Umama -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi "Duk wanda bai yi yaki ba ko kuma ya shirya Mayaki ko kuma ya Wakilci Mayakin da Alkairi a cikin Iyalansa, Sai Allah ya same shi da Makwakwashiya kafin Ranar Al-kiyama"
”
#6404HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- Zuwa ga Annabi: "Duk wanda bai yi yaki kuma bai zantar da kansa zai yi yaki ba to zai mutu cikin Sifar Munafurci"
”
#6460HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Mas’ud Allah Ya yarda da shi daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: Idan mutum ya ciyar da iyalinsa yana mai nemi ladan hakan, to, [za ta kasance] sadaka ce a ga reshi
”
#6611HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Babu wani ma'abocin zinare ko azirfa, da ba ya bada haƙƙinsu daga garesu, sai a ranar alƙiyama ya kasance za'a ƙerasu a siffar alluna na wuta, sai a ƙo…
”
#6615HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Adiyyu ɗan Hatim - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira daa mincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: ‘’Babu wani daga cikinku face sai Allah ya yi magana da shi, babu wani tafinta a tsakaninsu, sai ya duba zuwa daman sa ba zai ga komai ba face abi…
”
#6636HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Adiyyu Dan Hatim ya ce nace: Ya manzon Allah ni ina cuna kare na na farauta, sai ya kamo mun farauta, kuma in ambaton sunan Allah ? sai ya ce: "Idan ka aika karanka na farauta kuma ka ambaci sunan Allah, to abinda duk abinda ya kamo maka" sai nace to idan ya kashe…