”
#2934HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abdullahi Bn Umar –Allah ya yarda das u- y ace: “Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakumi daga Hafya’a har zuwa Thaniyat Al-wada’a, kuma ya zartar da Hukunci abunda bai kunshi: daga Thaniyat Al-Wada’a har Zuwa Masallacin Bani Zarik, Ibn U…
”
#2939HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Salamah Bn Al-akwa’a –Allah ya yarda da shi- “wani dan leken Asiri daga cikin Mushirikai Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi-, kuma yana cikin tafiya, sai ya zauna a wajan Sahabbansa ina zantawa das u, sannan sai ya bace, sai Annabi SAW…
”
#2978HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Umar Allah ya yarda dasu- "Manzon Allah ya raba ganimar yaki: Sai yaba doki kaso biyu, mutum kuma kaso daya"
”
#2982HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Adullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- "Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna"
”
#2998HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Qatada Al-ansari -Allah ya yarda da shi- ya ce: Mun fita tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - zuwa yakin Hunain- sai ya faxi Qissar sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Duk wanda ya kashe wan…
”
#3559HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan Salamah bn Al-Kuwa - Allah ya yarda da shi - ya ce: Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya wuce ta gaban wasu gungun mutane suna kokarin, sai ya ce: "Ku jefa 'ya'yan Isma'ilu, saboda mahaifinku maharba ne."
”
#3743HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullah bn Masoud - yardar Allah ta tabbata a gare shi - yana cewa: A lokacin da ta kasance ranar Hunayn, Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya zabi mutane don yin rantsuwa. Wancan rana a cikin rabo. Wani mutum ya ce: Wallahi, wannan rab…
”
#4238HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Umar bn Khattab - Allah ya yarda da shi - tare da isnadi: Idan ya kasance a ranar Khaybar, sai wasu sahabban Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - suka zo suka ce: Don haka haka ma shahidi haka ma shahidi. Har sai da suka zo wucewa ta wani mutum s…
”
#4440HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas bin Malik, yardar Allah ta tabbata a gare shi: “Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shiga Makka a shekarar da aka ci nasara, tare da Mai yawan gafara a kansa, lokacin da ya cire ta, sai wani mutum ya zo wurinsa ya ce: Ibn Khattal y…
”
#4458HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan aid Dan Asim ya ce: yayin da Allah ya kwaranyo Arziki ga Manzonsa a ranar yakin Hunain; sai ya rabawa Mutane, haka ga wadanda ake janyo hankalinsu zuwa Musulunci, kuma bai bawa Mutanen Madina komai ba, kamar wani abu ya dan sosa musu rai; don bai basu…
”
#4956HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira Allah ya yarda dashi daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi ya ce: "Yaqi Xan yaudara ne"
”
#5036HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Mas'ud -Allah ya yarda da shi- ya ce: wani Mutum ya zo wajen Manzon Allah SAW da Taguwarsa Mai yankakken Kunne, sai ya ce: wannan na bada ita sabida Allah, sai Manzon Allah SAW ya ce: "Kana da Taguwa Dari Bakwai a ranar Al-kiyama dukkansu da linzami"