Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakumi daga Hafya’a har zuwa Thaniyat Al-wada’a
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
An rawaito daga Abdullahi Bn Umar –Allah ya yarda das u- y ace: “Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakumi daga Hafya’a har zuwa Thaniyat Al-wada’a, kuma ya zartar da Hukunci abunda bai kunshi: daga Thaniyat Al-Wada’a har Zuwa Masallacin Bani Zarik, Ibn Umar y ace: kuma na kasance cikin wadanda aka zartarwa, Sufyan y ace: daha hafya’a zuwa Thaniyat Al-wada’a: Mil biyar, ko Shida, kuma daga Thaniyat Al-wada’a zuwa Masallacin Bani Zarik: Mil daya”
Explanation
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

