HadeethEnc · 1.25.0
Duk wanda ya wanke Gawa sai kuma ya rufa mata Asiri, Allah zai gafarta masa sau Arba'in
Available translations
Choose an available translation of this Hadeeth
01
Hadeeth text
An rawaito daga Abu Rafi'a -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Duk wanda ya wanke Gawa sai kuma ya rufa mata Asiri, Allah zai gafarta masa sau Arba'in"
Attribution
[Al-Baihaki ne Ya Rawaito shi - Al-Hakim Ya Rawaito shi - Al-Tabrani Ya Rawaito shi]
Categories
Share
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

