”
#2752HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Salman Al-farisi -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah: "Kwanan dakon Rana da yini yafi Al-khairi daga Azumin wata da kuma tsayuwar Sallarsa, kuma idan Mutum ya Mutu (yanayi) za'a rika rubuta masa lada kamar yana yi, kuma ana bashi Arzikinsa, kuma za…
”
#2756HadeethEnc[Ingantacce ne]
Ukkaz da Mijna da Thul-Majaz a lokacin Jahil;iyya Kasuwanni ne sai kuke ganin laifi ne kuyi kasuwanci a cikinsu lokacin aikin Hajji, Sai Allah ya saukar da: Babu laifi akan ku ku nemi Falala daga Ubangijinku" Bakara:198 a cikin lokacin Hajji...
”
#2967HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Sahl ɗan Sa'ad al-sa'idi - Allah Ya yarda da shi - lallai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Zaman dakon yini ɗaya saboda Allah shi ne mafi alheri daga duniya da abinda ke kanta, kuma bigiren bulalar ɗayanku a aljanna shi ne mafi…
”
#2973HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Ayuba Al'ansary -Allah ya yarda dashi- zuwa ga Annabi: "Yin sammako ko yammaci don Allah shi ne mafi alheri: a cikin fitowar Rana da faduwarta". Daga Anas -Allah ya yarda dashi- zuwa ga Annabi: "Yin sammako ko yammaci don Allah: shi ne mafi alheri akan duniya d…
”
#2991HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Ba wani wanda aka yi wa rauni a tafarkin Allah face sai ya zo Ranar Alkiyama, raunin nasa yana jini: kalarsa kalar jini, kanshinsa kuma kanshinalmiski
”
#3157HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Sahl ɗan Hunaif - Allah Ya yarda da shi - lallai cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Wanda ya roki Allah shahada da gaskiya, Allah Zai kai shi matsayin shahidai, koda ya mutu akan shinfiɗarsa".
”
#3194HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jabir bin Abdullah - Allah ya yarda da shi - wani mutum ya ce wa Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - a ranar Lahadi: Shin kun ga ko an kashe ni, ina nake? Ya ce: “A sama,” ya jefa dabino a hannunsa, sannan ya yi faɗa har sai an kashe shi…
”
#3437HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Zaid ɗan Khalid - Allah Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ce: "Duk wanda ya shirya mayaki a tafarkin Allah to hakika ya yi yaki, wanda ya maye gurbin wani mayaki a tafarkin Allah (a gidansa) da alheri to hakika y…
”
#3589HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullah bin Amr bin Al-Aas - Allah ya yarda da su - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Allah na gafarta wa shahidi komai sai addini." Kuma a cikin wata ruwaya daga gare shi cewa: “Kisa a cikin tafarkin Allah yana kankare kom…
”
#3723HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Abu Hurairah, yardar Allah ta tabbata a gare shi, ya ce: Wani mutum daga cikin sahabban Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya shude a gaban wasu mutane dauke da samfurin ruwan dadi, don haka na ba shi mamaki. Shi da amincin Allah su tabba…
”
#3778HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Hurairah, Allah ya yarda da shi, ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Mutumin da ya yi kuka saboda tsoron Allah ba zai shiga wuta ba har sai madara ta dawo a cikin nono, kuma babu tarin kura saboda Allah da hayakin Jahann…
”
#3868HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Abs Abdurrahman ɗan Jabr - Allah Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Diga-digan wani bawa ba su taɓa ƙura a cikin tafarkin Allah ba, kuma wuta ta shafe shi".