”
#3914HadeethEnc[Hasan ne]
Babu abinda Shahidi yake samunsa (Na Zafi) sai kamar abunda dayanku yake ji idan Turuwa ta cije shiAn rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Babu abinda Shahidi yake samunsa (Na Zafi) sai kamar abunda dayanku yake ji idan Turuwa ta cije shi"
”
#3917HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Hurairah - Allah ya yarda da shi - ya ce: Aka ce: Ya Manzon Allah, me ya kamanta jihadi saboda Allah? Ya ce: «Ba za ku iya ba», sai suka maimaita shi sau biyu ko uku, duk wannan maganar: «Ba za ku iya ba»! Sannan ya ce: "Misalin mujahid saboda Allah kamar misal…
”
#4181HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Duk wanda ya turke Doki Saboda Allah, don yayi Imani da Allah, kuma ya gasgata da Alkawarinsa, to cewa koshinsa da kuma Ruwansa da Bayan gidansa da futsarinsa ya na cikin abunda za'a auna Masa lada a R…
”
#4193HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Sa'idul Khudri - Allah Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: «Ya Abu Sa'id, wanda ya yarda da Allah a matsayin Ubangiji, da Musulunci a matsayin Addini, da (Annabi) Muhammad a matsayin Annabi, aljanna ta waja…
”
#4194HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Amr bin Absalom - Allah ya yarda da shi - ya ce: Na ji Manzon Allah -SAW- yana cewa: "Duk wanda ya jefa kibiya a cikin hanyar Allah to ya 'yanta adalci."
”
#4200HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan Muadh, yardar Allah ta tabbata a gare shi, a kan annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - wanda ya ce: "Duk wanda ya yi yaki a tafarkin Allah daga wani mutum musulmi wanda ya fi makiyayi, aljanna ta wajaba a gare shi, kuma duk wanda ya ji rauni a ta…
”
#5033HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Umamah, Allah ya yarda da shi: cewa wani mutum ya ce: Ya Manzon Allah, ka ba ni izini in yi tafiya! Annabi mai tsira da amincin Allah ya ce: "Yawon bude ido na al'ummata na jihadi saboda Allah ne - daukaka da daukaka -".
”
#6255HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ɗan Abbas - Allah Ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Babu wasu kwanaki da aiki na ƙwarai a cikinsu ya fi soyuwa a wurin Allah sama da waɗannan kwanakin". Wato kwanaki goman, (Zul Hijja) Suka ce: Ya Ma’aikin…
”
#6366HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Sa'id -Allah ya yarda da shi- cewa Annabi SAW ya aika uwa Bani Lahyan, sai ya ce:"Lallai daya daga kowane Mutum biyu ya futa, kuma ladan a tsakaninsu" Kuma a cikin wata riwayar: "Lallai daya daga cikin Mutum biyu ya futa" sannan ya ce ga wanda zai za…
”
#6387HadeethEnc[Ingantacce ne]
Abdullahi Bin Amru Bin Ass - Allah ya yarda da su zuwa ga Annabi: "Dawowa daga Yaki kamar Tafiya yakin ce"
”
#6403HadeethEnc[Hasan ne]
An rawaito daga Abu Umama -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi "Duk wanda bai yi yaki ba ko kuma ya shirya Mayaki ko kuma ya Wakilci Mayakin da Alkairi a cikin Iyalansa, Sai Allah ya same shi da Makwakwashiya kafin Ranar Al-kiyama"
”
#6404HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- Zuwa ga Annabi: "Duk wanda bai yi yaki kuma bai zantar da kansa zai yi yaki ba to zai mutu cikin Sifar Munafurci"