Mutumin da ya yi kuka saboda tsoron Allah ba zai shiga wuta ba har sai madara ta dawo a cikin nono, kuma babu tarin kura saboda Allah da hayakin Jahannama
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Abu Hurairah, Allah ya yarda da shi, ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Mutumin da ya yi kuka saboda tsoron Allah ba zai shiga wuta ba har sai madara ta dawo a cikin nono, kuma babu tarin kura saboda Allah da hayakin Jahannama."
Explanation
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

