Allah na gafarta wa shahidi komai sai addini.
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Abdullah bin Amr bin Al-Aas - Allah ya yarda da su - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Allah na gafarta wa shahidi komai sai addini." Kuma a cikin wata ruwaya daga gare shi cewa: “Kisa a cikin tafarkin Allah yana kankare komai face addini.”
Explanation
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

