Ya Ubangijin jibrila da Mika'ila, da isarafilu, wanada ya halicci sammai da Qasa, wanda ya ke masanin gaibu da fili, kai ne wanda kake yin hukunci a tsakanin bayinka cikin abunda suka sabawa a cikinsa, ka shiryar da ni cikin abunda suka sava a cikinsa na gaskiya da ikonka, lallai kai ne Mai shiryar da wanda ka so zuwa tafarki madaidaici
Choose an available translation of this Hadeeth
Hadeeth text
Daga Abu Salama Bn Abdulrahmana Bn Auf, ya ce: na tambayi Nana Aisha uwar Muminai -Allah ya yarda da ita, da wane abu ne Manzon Allah yake buxe sallarsa idan ya tashi da daddare: "Ya Ubangijin jibrila da Mika'ila, da isarafilu, wanada ya halicci sammai da Qasa, wanda ya ke masanin gaibu da fili, kai ne wanda kake yin hukunci a tsakanin bayinka cikin abunda suka sabawa a cikinsa, ka shiryar da ni cikin abunda suka sava a cikinsa na gaskiya da ikonka, lallai kai ne Mai shiryar da wanda ka so zuwa tafarki madaidaici"
Explanation
Attribution
Categories
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

