Cewa an tambayeta game da karatun Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
Daga Ibnu Abi Mulaikah: Daga wata daga cikin matan Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - Abu Amir ya ce: Nafi'u Ya ce: Ina zatan Nana Hafsa ce - Cewa an tambayeta game da karatun Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - sai ta ce: La…

