Lallai Allah - Mai girma da ɗaukaka - Ya saukar da: {Duk wanda bai yi hukunci da abin da Allah Ya saukar ba to waɗannan sune kafirai}
Daga Ibnu Abbas - Allah Ya yarda da su - ya ce: Lallai Allah - Mai girma da ɗaukaka - Ya saukar da: {Duk wanda bai yi hukunci da abin da Allah Ya saukar ba to waɗannan sune kafirai} [al-Ma'idah: 44], da {Waɗannan sune azzalimai} [al-Ma'ida: 45] da kuma {Waɗannan sune fa…

