”
#3293HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jabir ɗan Abdullah -Allah Ya yarda da su -, ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana koya mana Istikhara a cikin al'amura kamar yadda yake koya mana sura daga Alƙur'ani, yana cewa: «Idan ɗayanku ya yi niyyar yin wani al'am…
”
#3307HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi: "Ya umarci Bilal da ya maimaita lafazin kiran salla sau bibbiyu, kiran salla kuma sau daida
”
#3324HadeethEnc[Ingantacce ne]
An karbo daga Anas Dan Malik Allah ya yarda dashi"Cewa Kakarsa Mulaika ta gaiyaci Manzan Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi saboda wani Abinci da ta shirya masa,sai yaci daga gareshi.sannan yace:ku tashi nai muku Salla?sai Anas yace:Sai na tashi zuwa wata…
”
#3325HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Umar daga Annabi: "Idan Dayanku Matarsa ta nemi izininsa zuwa Masallaci kada ya hanata;ya ce sai Bilal dan Abdullahi Wallahi sai mun hana su, yace: sai abdullahi ya fuskanto shi, sai ya zage shi zagi sosai, ban taba jin zagi irinsa ba a baya, kuma ya…
”
#3327HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas bn Malik - yardar Allah ta tabbata a gare shi - "Annabi mai tsira da amincin Allah, da Abubakar da Omar - Allah ya yarda da su - sun kasance suna gabatar da salla da" Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin talikai ". Kuma a cikin wani labari: "Na yi Sallah tare…
”
#3336HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Ya Allah kada Ka maida kabarina gunki, Allah Ya la'anci mutanen da suka maida kaburburan Annabawansu masallatai".
”
#3346HadeethEnc[Ingantacce ne a hanyoyinsa da kuma Riwayoyinsa]
Daga Ali bin Al-Hussein: “Ya ga wani mutum yana zuwa hutu wanda yake a qabarin Annabi –sallal Lahu alaihi wa sallama- sai ya shiga ciki ya yi addu’a. Kada ku dauki kabarina a matsayin idi, ko gidajenku ku zama kaburbura.
”
#3365HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi dan Mas'ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na tambayi Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: Wanne aiki ne mafifici a wurin Allah? ya ce: "Sallah akan lokacinta", Ya ce: Sannan wanne? Ya ce: "Sannan biyayya ga mahaifa" Ya ce: Sannan wann…
”
#3366HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Lallai cewa mafi nauyin sallah a kan munafukai (ita ce) sallar Issha'i da sallar Asuba, da sun san abin da ke cikinsu da sun zo musu ko da da jan ciki…
”
#3435HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - a cikin marfoo: “Sallar mutum a cikin jam’i tana raunana sallarsa a cikin gidansa da kasuwarsa sau ashirin da biyar, kuma shi ne cewa idan ya yi alwala, to ya yi mafi alwala, sannan ya fita zuwa masallaci kuma bai fitar da ita…
”
#3440HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana Aisha uwar muminai - Allah Ya yarda da ita - ta ce : Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bai kasance mafi tsananin lazimtar wani abu na nafiloli ba kamar raka'o'i biyu na Alfijr.
”
#3441HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullah Dan Umar -Allah ya yarda da su- zuwa ga Annabi: "Sallar jam'i ta fi sallar mutum shi kadai da daraja ashirin da bakwai