ku daidaita sahunku, don daidaita shahu na daga cikar sallah
Daga Anas Dan Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "ku daidaita sahunku, don daidaita shahu na daga cikar sallah".
Books saved in this browser.
Loading favorites…
Tap the heart on any book card to save it here.
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
Daga Anas Dan Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "ku daidaita sahunku, don daidaita shahu na daga cikar sallah".
Daga Imran bn Husayn - yardar Allah ta tabbata a gare shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ga wani mutum wanda aka kebe shi kuma ba ya yin salla a tsakanin mutane. Ruwa, sannan ya ce: (Dole ne ku isa gare shi, don ya wadatar da ku)…
Abu Sulaiman bin Malik Allah ya yarda da shi Huwayrith ya ce: Mun zo Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, kuma muna kusa da Hbbh, Voqmna yana da dare ashirin, kuma Manzon Allah, amincin Allah ya tabbata a gare shi, abokin rahama, na rasa wata farfa…
Daga Nu'aman Dan Bashir zuwa ga Annabi: "Wallahi ko dai ku daidaita Sahunku ko kuma Allah ya saba tsakanin Fuskokinku" a wata Riwayar kuma: "Manzon Allah ya kasance yana daidaita sawunmu, har kace yana jera tukwane ne, har sai idan cewa yaga lallai mun fahimce shi, sann…
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Shin dayanku ba ya jin tsoron idan ya dago kansa kafin liman, Allah Ya maida kansa kan jaki ko Allah Ya maida surarsa surar jaki".
Daga Abdullahi Bn Abbas -Allah ya yarda da su- ya ce: "Na iso akan Jaka, kuma ni a lokacin na kusa Balaga, kuma Manzon Allah SAW yana Sallah da Mutane a Minna ba yana kallon Garu ba, na wuce ta gaban Sahu, sai na sauka, sai na saki Jakar tana kiwo, na shiga Sahu, babu w…
An karbo daga Anas Dan Malik Allah ya yarda dashi"Cewa Kakarsa Mulaika ta gaiyaci Manzan Allah tsira da amincin Allah su tabbata agareshi saboda wani Abinci da ta shirya masa,sai yaci daga gareshi.sannan yace:ku tashi nai muku Salla?sai Anas yace:Sai na tashi zuwa wata…
Daga Anas bn Malik - Allah ya yarda da shi - tare da isnadi: “Ban taba yin Sallah a bayan limami ba, ban danne wata addu’a ba, kuma ban cika wata addu’a daga Annabi mai tsira da amincin Allah ba.”
Daga Jabir Dan Abdullahi "cewa Mu'az Dan Jabal ya kasance yana Sallah tare da Annabi Isha, Sannan ya dawo wajen Mutanensa, sannan yayi musu Sallah" "Mai ya hana kayi Sallah da Sabbi, da kuma washamsi, ko kuma Wallaili? sabida a bayanka cikin masu binka akwai Tsoho da ra…
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- Daga Annabi "Idan dayanku zai salla ga Mutane to ya saukaka, saboda cikinsu akwai Mai rauni da kuma Mara lafiya, da ma'abocin bukata, Kuma idan dayanku yayi Sallah ga kansa to ya tsawaitawa yadda ya so"
Daga Abu Huraira -Allah yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Kuma ai ansanya Limami ne don ayi koyi da shi, to kuma kada ku saba Masa, to idan yayi kabbara to kuyi kabbara, kuma idan yayi ruku'u to kuyi ruku'i, kuma idan yace Allah yaji mai gode masa,to ku ce: Ubangijinmu god…
Daga Abdullahi bn Yazid al-Khaɗmi ya ce: Bara'u ya zantar da ni alhali shi ba maƙaryaci ba ne, ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya ce: Sami'allahu liman hamidahu (Allah Yaji wanda ya gode maSa) wani ɗaya daga cikinmu ba…
Follow any language without creating an account.

