”
#3104HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da aminci su tabbata a gare shi - ya kasance idan ya yi kabbara a sallah, sai ya yi shiru ɗan wani lokaci gabanin fara karatu, sai na ce: Ya manzon Allah, fansarka baba na da Baba ta, kana ganin shir…
”
#3105HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira-Allah ya yarda da shi- yace: Manzon Allah ya kasance in zai yi salla sai ya yi kabbara yayin da yake mikewa , sannan kuma yana yin kabbara yayin da yake yin ruku'u, sannan yana cewa-Allah ya ji mai gode masa, yayin da yake dago bayansa daga raka'a,sanna…
”
#3106HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullah bin Omar, Abu Hurairah, da Abu Dharr - Allah ya yarda da su - a kan annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - cewa ya ce: “Idan zafin ya yi zafi sosai, ku yi sanyi tare da addu’a. Jahannama tana da zafi.
”
#3107HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira Allah - Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Idan ka ce wa abokinka: Yi shiru, a ranar Juma'a, a lokacin liman yana huɗuba, to, haƙiƙa ka yi zance mara anfani".
”
#3111HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas Dan Malik -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Ku daidaita a cikin sujjada, kar ku shimfida zira'oinku irin yadda kare ke shimfida nas
”
#3112HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga mace musulma Sa'eed bin Yazid, ya ce: Na tambayi Anas bn Malik: Shin Annabi –SAW- yana yin salla a samansa? Sai yace eh.
”
#3128HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abudullahi Dan Umar "Cewa Lallai Annabi ya Kasance yana Tasbihi akan abin hawansa, kuma ko ina ya sanya fuskarsa, yana nuni da kansa, kuma haka ma Dan Umar yake yi" a wata Riwar kuma "Ya kasance yana yin wutiri a kan rakuminsa a kuma Hadisin Muslim: "Sai dai cewa s…
”
#3148HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullah Dan Umar -Allah ya yarda dasu- zuwa ga Annabi: Manzo tsira da amincin Allah sun shiga gida,da Usama Dan Zaidu da Bilal da Usman Dan Dalha sai aka rufe musu kofar, bayan an bude: sai na zama farkon wanda ya shiga, na gamu da Bilal, sai na tambaye shi: shin…
”
#3174HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas ɗan Malik - Allah Ya yarda da shi -: Cewa wani mutum ya shiga masallaci a ranar Juma'a ta wata ƙofar da ta kasance daura da gidan hukunci, alhali Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana tsaye yana huɗuba, sai ya fuskanci Manzon Allah…
”
#3175HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Bara'u Dan Azib - Allah ya yarda da shi- yace: "Na lura da sallar Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- sai na sami tsayuwarsa, da ruku'unsa, da daidaitonsa bayan ruku'u,da sujjadarsa, da zamansa tsakanin sujjada biyu, da zamansa tsakanin sallama da…
”
#3185HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi -: Cewa Annabi-tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -ya shiga masallaci, sai wani mutum ya shigo, sai ya yi sallah, sannan (ya zo) ya yi sallama ga Annabi-tsira da amincin Allah su tabbata agare shi-sai ya amsa masa kuma y…
”
#3226HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Katada Al'ansary ya ce: "allai cewa Annabi ya kasance yana Sallah kuma ya na dauke da Umama Yar Zainab Yar Annabi"