”
#3085HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nu'aman Dan Bashir zuwa ga Annabi: "Wallahi ko dai ku daidaita Sahunku ko kuma Allah ya saba tsakanin Fuskokinku" a wata Riwayar kuma: "Manzon Allah ya kasance yana daidaita sawunmu, har kace yana jera tukwane ne, har sai idan cewa yaga lallai mun fahimce shi, sann…
”
#3086HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Shin dayanku ba ya jin tsoron idan ya dago kansa kafin liman, Allah Ya maida kansa kan jaki ko Allah Ya maida surarsa surar jaki".
”
#3088HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana A'isha - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana cewa: "Babu sallah in akwai abinci a gaban [mutum], ko kuma a lokacin yana matse najasa biyu, (fitsari da bayan gida).
”
#3089HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Buhaina-Allah ya yarda da shi- ya kasance cikin sahabban Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- "Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi-yayi musu sallar Azahar sai ya mike daga raka'a biyun farko, bai yi zaman tahiya ba, s…
”
#3090HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Bn Abbas -Allah ya yarda da su- ya ce: "Na iso akan Jaka, kuma ni a lokacin na kusa Balaga, kuma Manzon Allah SAW yana Sallah da Mutane a Minna ba yana kallon Garu ba, na wuce ta gaban Sahu, sai na sauka, sai na saki Jakar tana kiwo, na shiga Sahu, babu w…
”
#3095HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ɗan Umar - Allah Ya yarda da su -: Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana ɗaga hannayensa daura da kafaɗunsa in zai fara sallah, haka nan in zai yi kabbara dan ruku'u, haka idan kuma zai ɗago kansa daga ruku'u sai ya ɗagas…
”
#3096HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Dan Mas’ud - Allah Ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya sanar dani Tahiya, tafukana tsakanin tafukansa, kamar yadda yake sanar dani sura daga Alkur’ani : "(Tsarkakan) Gaisuwa ta tabbata ga Allah, da salloli da tsar…
”
#3097HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Juhaim Dan Alharis Dan Simmah mutumin Madina - Allah ya yarda da shi - zuwa ga Annabi: Mai wuce wa ta gaban masallaci da ya san abin da ke kan shi nazunubi, to ya tsaya arba'in shi ne mafi alkhairi da ya wuce ta gaban mai sallah
”
#3098HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Sa'id Al-Khudri -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Manzon Allah "Idan Xayanku yayi Sallah zuwa wani Abu da zai suturce shi daga Mutane, sai wani ya so ya tsallaka Masa ta gabansa to ya ture shi, idan yaqi turuwa da yayi faxa da shi, saboda shi Shaixan ne"
”
#3101HadeethEnc[Ingantacce ne]
Lallai Rana da Wata ayoyi ne daga cikin ayoyoin Allah, wanda yakan tsoratar da bayinsa da su, kuma lallai ba su kisifewa don mutuwar wani da ga cikin mutane- don haka in kun ga wani abu makamancin hakan to ku yi sallah, ku roki Allah har ya yaye muku
”
#3102HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Musa Al-ash'ari -Allah ya yarda da shi- ya ce: anyi Khusufin Rana a lokacin Manzon Allah SAW sai ya tashi a firgice, kuma yana tsoron ko tashin Al-qiyama ne. har yaje Masallaci, sai ya tashi, sai yayi sallah da mafi tsawon tsayuwa da Sujada, da ban tava ganin y…
”
#3103HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance yana yin addu'a yana cewa: "Ya Allah ni ina neman tsarinka daga azabar kabari, da azabar wuta, da fitinar rayuwa da mutuwa, da fitinar Mai yawan yaw…