”
#3102HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Musa Al-ash'ari -Allah ya yarda da shi- ya ce: anyi Khusufin Rana a lokacin Manzon Allah SAW sai ya tashi a firgice, kuma yana tsoron ko tashin Al-qiyama ne. har yaje Masallaci, sai ya tashi, sai yayi sallah da mafi tsawon tsayuwa da Sujada, da ban tava ganin y…
”
#3492HadeethEnc[Hasan ne kuma Garibi]
Daga Anas bin Malik, yardar Allah ta tabbata a gare shi, wanda ya ce: Wani mutum ya zo wurin Annabi –sallal Lahu alaihi wa sallama- ya ce: Ya Manzon Allah, Ina son tafiya, don haka ka azurta ni, sai ya ce: “Allah Ya azurta ku da takawa. : Ka warkar da ni, ya ce: "Kuma k…
”
#3578HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Salaiman Bin Surad - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na kasance ina zaune tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - alhali wasu mutane biyu suna zage-zage, ɗayansu fuskarsa ta yi jā, jijiyoyinsa sun buɗe, sai Annabi - tsira da amincin Allah su t…
”
#5403HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Husaini ɗan Ali ɗan Abu Ɗalib - Allah Ya yarda da su (Husain da Ali) - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Marowaci shi ne wanda aka ambace ni a wurinsa bai yi mini salati ba".
”
#5431HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Sahlu ɗan Mu'azu ɗan Anas daga babansa ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Wanda ya ci abin ci sai ya ce: Godiya ta tabbata ga Allah wanda Ya ciyar da ni wannan kuma Ya azirtani shi ba tare da wata dabara daga gareni ko ƙarfi…
”
#5882HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- cewa Manzon Allah ya Kasance idan zai tafi zuwa Makwancinsa yana cewa: "Godiya ta tabbata ga Allah wanda ya ciyar da mu kuma ya Shayar da mu, kuma ya isar mana kuma ya bamu Makwanci, Saboda da yawa wanda babu mai isar masa ko…
”
#5932HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Khaulah ’Yar Hakim Al-Sulamiyyah, ta ce: Na ji Ma’aikin Allh tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yana cewa: Duk wanda ya sauka wani masauki, sai ya ce: Ina neman tsarin kalmomin Allah cikakku daga sharrin abin da ya halitta, to, babu abin da zai cutar da s…
”
#5937HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abdullahi Bn Sarjis -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah ya kasance idan yayi tafiya yana neman tsarin Allah daga Wahalar Tafiya, da Mummunar Dawowa, da tabarbarewar Yanayi, da kuma Addu'ar wanda aka Zalunta, da kuma Mummunan gani a cikin Ahali da…
”
#5976HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ubayyu ɗan Ka'ab - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Kada ku zagi Iska, idan kuka ga abinda ba kwa so to kuce: Ya Allah mu muna roƙonKa daga alherin wannan iskar, da alherin abinda ke cikinta, da alh…
”
#6014HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "An turbuɗe hancin mutumin da aka ambaceni a wurinsa bai yi mini salati ba, an turbuɗe hancin mutumin da Ramadan ya shiga sannan ya fita ba’a gafarta m…
”
#6076HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Aliyu - Allah Ya yarda da shi -: Cewa Faɗima - Allah Ya yarda da ita - ta zo wajen Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - tana kawo ƙarar abinda take gamuwa da shi a hannunta na daka, kuma labari ya isar mata cewa wani bawa ya zo masa, bata same shi…
”
#6177HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Talha Bn Ubaidillah -Allah ya yarda da shi- cewa Annabi -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi -"Bawa ba zai taba kaiwa Matakin Masu tsoron Allaba har sai ya bar abunda babu laifi a cikinsa, da kuma zaman lafiya da Musulunci, Ubangijinka Allah, Ja…