Abu Saleh Ya kasance yana Umartarmu idan dayan mu zai bacci ya kwanta akan bangaren sa na dama
An rawaito daga Suhail, ya ce: Abu Saleh Ya kasance yana Umartarmu idan dayan mu zai bacci ya kwanta akan bangaren sa na dama, sannan ya ce: "ya Allah Ubangijin Sammai da Kasa kuma Ubangijin Al-arshi Mai girma, Ubangijin kowa ne abu, wanda ya Kawayar iri da kuma kwallon…

