”
#3450HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jabir Dan Abdullahi -Allah ya yarda da shi- "Cewa Umar Dan Khattab -Allah ya yarda da shi- ya zo Ranar Khadak bai rana ta fadi, sai ya fara zagin Kafiran kuraishawa, kuma ya ce: Ya Manzon Allah, Ya Manzon Allah, Banyi Sallar La'asar ba har rana ta kusa faduwa, sai…
”
#3512HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jariri Dan Abadullahi - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na yi wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi caffa - akan shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muhammadu Manzon Allah ne, da tsaida sallah, da bada zakka, da ji da…
”
#3516HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jabir Dan Abdullah mutumin Madina -Allah ya yarda da su- yace: "Annabi tsira da amincin Allah ya kasance yana yin sallar Azahar a lokacin garjin rana, yakan sallaci La'asar lokaci da rana ta yi garau, Magariba kuma in rana ta fadi, Issha'i kuma wani lokacin ya ggag…
”
#3518HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Mu'az Bin Jabal -Allah Ya yarda da shi -: Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya riƙe hannuna, sai ya ce: "Ya Mu'az, wallahi lallai ni ina sonka", sai ya ce: "Ina yi maka wasicci ya Mu'az bayan kowace sallah kada ka bar faɗin: Ya Allah…
”
#3528HadeethEnc[Ingantacce ne]
an karbo daga Abdullahi dan Abbas Allah ya yarda dasu yace: "na kwana a wajan Gwaggwona Maimuna,sai Manzan Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi ya tashi da daddare yana salla,sai na tsaya a hagunsa.sai ya ruko kaina ya tsayar dani a damansa".
”
#3530HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Juhaifa Wahb Dan Dan Abdullahi Al'suwa'i -Allah ya yarda da shi- "Najewa Annabi: -Amincin Allah su tabbata a gare shi- kuma shi yana sanye Malafa Ja ta fafa, sai Bilal ya fito masa da abin Alwala cikin su wasu na yayyafa ruwa wasu kuma suna shafaw" sai ya ce: s…
”
#3537HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Abbas -Allah ya yarda da su- zuwa ga Annabi: "Annabi tsira da amincin Allah ya yi dare bai fito sallar Issha'i ba,siai Umar ya fito yace: salla ya Manzon Allah mata da yara sun yi bacci,sai Manzo ya fito kansa yana digar da ruwa yana cewa: ba don kar…
”
#3539HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace: (Manzon Allah tsira da amincin Allah ya kasance yana sallar Asuba, Muminai mata suna zuwa lullube da mayafansu, sannan su koma gidajensu ba wanda ke gane su, saboda sauran duhun dare
”
#3566HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana Aisha - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Na rasa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - a wani dare a shinfiɗa sai na lalube shi sai hannuna ya faɗa akan cikin diga-digansa alhali shi yana cikin masallaci alhali su suna a kafe, alhali shi y…
”
#3569HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Jabir -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah ya ce: An tambayi Manzon Allah SAW wace Sallah ce tafi? ya ce: Mafi tsawon Al=qunuti"
”
#3591HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce "Salloli biyar, da Juma'a zuwa Juma'a, da Ramadan zuwa Ramadan, masu kankare a binda ke tsakaninsu ne idan ya nisanci manyan zunubai".
”
#3713HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jaber - Allah ya yarda da shi - ya ce: Banu Salamah sun so su koma kusa da masallaci, don haka sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kai wannan matsayin, sai ya ce musu: "Ya gaya min cewa kuna so ku matsa kusa da masallacin?" Sai suka…