”
#6032HadeethEnc[Ingantacce ne]
An Rawaito daga Anas bn Malik -Allah ya yarda da shi- yaga Abdul Rahaman Bn Auf, Kuma a jikin sa sai annabi ya ce da shi: ";............................."Ya Manzon Allah wata Mata tayi Aure, sai ya ce: "Mai ka bata Sadaki? ya ce: Awan Kwallon Dabino na zinare ya ce: "Al…
”
#6033HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Sa'id Alkhudri -Allah yarda da shi- :Bilal ya zo wajen Annabi da Dabino Birni, sai Annabi ya ce da shi "ina ka samo wannan? Sai Bilal ya ce: ya kasance Muna da Dabino ne Mara kyau sai na saida shi da kwano biyu da kuma daya don in ciyar da Annabi sai Annabi yac…
”
#6035HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nu'uman ɗan Bashir - Allah Ya yarda da su -: Cewa mahaifiyarsa 'yar Rawaha ta tambayi babansa wata kyauta daga dukiyarsa ya bawa ɗanta, sai ya jinkirtata shekara sannan ya ga (ya kamata ya yi kyautar), sai ta ce: Ba zan yarda ba har sai ka sa Manzon Allah - tsira d…
”
#6036HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Dan Mas'ud-Allah ya yarda da shi- : "cewa lallai Annabi ya hana cin kudin kare, Da Sadakin karuwanci, da kuma ladan boka".
”
#6037HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Rafi'a Bn khadeej -Allah ya yarda da su- ya ce: Cewa Manzon Allah ya ce: "Kudin Kare Najasa ne, haka Sadakin Karuwa Najasa ne, kudin Mai Kaho ma Najasa ne"
”
#6038HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jabir Dan Abdullahi cewa shi ya kasance yana tafiya akan wani Rakuminsa da ya kasa tafiya, sai Annabi ya so ya hutar da shi, sai Annabi ya riskeni, sai ya yi mun Addua, kuma ya dake shi, sai ya zama ya ware yana tafiya ma tafiyar da bai taba yinta ba, sannan ya ce:…
”
#6041HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Sa'id Al-khudri -Allah ya yarda da shi-:An anbaci Azalu ga Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- sai ya ce: Kuma babu dayanku da ya aikata ta? saboda babu wani rai da Allah ya halitta sai ya halicceta"
”
#6042HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Huraira: Allah ya yarda da shi: "Cewa Manzon Allah yayi sauki cikin cinikin Al-araya, cikin Buhu biyar ko kasa da buhu biyar"
”
#6043HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Zaid Bn Sabit -Allah ya yarda da shi- "Lallai cewa Annabi yayi rangwame ga mai Ariyya: ya siyar da ita kafin ta bushe" a wata riwayar ta Muslim: "Zai sauketa Dabino, da zasu ci Danyan Dabino
”
#6044HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Sa'ad Dan DanAbiwaqqas-Allah ya yarda- Ya ce: "Annabi-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gareshi- ya hana Usman Dan Mazoun Kyamar Aure don Ibada kawai, da kuma yai masa Izini da Mun kebanta da sh"
”
#6048HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Zaid Dan Khalid Aljuhani -Allah ya yarda da shi- "An tambayi Annabi game da tsintuwar zinare da azurfa? sai ya ce: Ka sanar dabuhunta da kuma madaurinsa, sannan kayi shela shekara, idan ba'a samu mai ita ba sai ka yi sadaka da ita, kuma ta amanto ajiya ce a wurinka…
”
#6073HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Umar -Allah ya yarda da shi- yace:"Na bayar da wani doki sabo da Allah,sai wanda dokin ke wajensa ya wulakantar da shi,sai naso in sayi dokin,don ina ganin zai sayar da shi da araha,sai na tambayi Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi-?sai yace: kar ka siya,…