"Mun Kasance idan Muka sauka Masauki, Bama tasbihi har sai mun sauke kaya"
An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Mun Kasance idan Muka sauka Masauki, Bama yin Sallah har sai mun sauke kaya"
Books saved in this browser.
Loading favorites…
Tap the heart on any book card to save it here.
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 35.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Mun Kasance idan Muka sauka Masauki, Bama yin Sallah har sai mun sauke kaya"
Ibrahim ya ce: "Sun Kasance suna dukanmu kan Shaida da Al-kawari Alhalin Muna yara"
Daga Abdullahi ɗan Amr ɗan al-Aas - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Lallai kai kana azimi tsawon shekara, kuma kana tsayuwar dare?", sai na ce: Eh, ya ce: "Lallai kai idan ka aikata hakan ido zai yi rauni sab…
Daga Usman ɗan Abul Aas al-Saƙafi - Allah Ya yarda da shi - cewa shi ya kai kukan wani ciwo da yake jinsa a cikin jikinsa wajen Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - tunda ya musulunta, sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare sh…
Daga fadima yar Kaisu -Allah ya yarda da su- "cewa lallai Abu Amr Dan Hafs ya sake ta saki uku kuma gashi baya nan (acikin wata riwaya: "Ya sake ta saki uku" to sai ya aika wakilinsa da Acca, sai ta ji haushinsa, sai ya ce: kuma Wallahi baki da hakkin komai a kanmu sai…
Daga Uƙubah Ibnu Amir - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: Mafi cancantar sharuɗɗa da za ku cika; su ne wadanda aka halatta muku mata da su.
Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi Ya 'yanta Safiyya, kuma ya sanya Yancinta shi ne Sadakint"
Daga Abdullahi Dan Umar -Allah ya yarda da shi- CCewa Annabi-Allah ya yarda da shi-yayi wa Yan khaibar Mu'amala da rabin abunda yake futowa daga garin na Dabino ko Shuk
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- ta ce: "Manzon Allah ya shigo wurina kuma a wurina akwai wani Mutum, sai ya ce: Ya Aisha waye wannan ? sai nace: Dan Uwan Shayarwa ta ne, sai ya ce: Ya Aisha: Ki duba su waye yan Uwanku? Cewa Shayarwa tana daga yinwa"
Daga Abu Huraira -Allah yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Kuma ai ansanya Limami ne don ayi koyi da shi, to kuma kada ku saba Masa, to idan yayi kabbara to kuyi kabbara, kuma idan yayi ruku'u to kuyi ruku'i, kuma idan yace Allah yaji mai gode masa,to ku ce: Ubangijinmu god…
Daga Ummu Salama-Allah ya yarda da ita- daga Annabi: "Wata Mata tazo wajen Manzon Allah sai ta ce: Ya Manzon ALlah, Lallai cewa 'Diyata Mijinta ya mutu ya barta, kuma ga shi tana fama da ciwon Ido shin ta iya sanya Kwalli? sai ya ce: AA Sau biyu ko Sau Uku sannan ya ce:…
Daga Abdullahi Dan Umar -Allah ya yarda da shi- ya ce: "hakika Umar ya sami kasa a khaibar sai ya zo wa Annabi yana neman umarninsa game da ita. sai ya ce: Ya Manzon Allah, Lallai ni na Sami Kasa a Kahibar, kuma ban sami
Follow any language without creating an account.

