To kada ka sani shaida, domin cewa ni bana yin shaida akan zalinci
Daga Nu'uman ɗan Bashir - Allah Ya yarda da su -: Cewa mahaifiyarsa 'yar Rawaha ta tambayi babansa wata kyauta daga dukiyarsa ya bawa ɗanta, sai ya jinkirtata shekara sannan ya ga (ya kamata ya yi kyautar), sai ta ce: Ba zan yarda ba har sai ka sa Manzon Allah - tsira d…

