HadeethEnc · 1.25.0
"Ya Manzon Allah wata Mata tayi Aure, sai ya ce: "Mai ka bata Sadaki? ya ce: Awan Kwallon Dabino na zinare ya ce: "Allah ya yi Maka al-barka", kayi walima koda da Akuya ne"
Available translations
Choose an available translation of this Hadeeth
01
Hadeeth text
An Rawaito daga Anas bn Malik -Allah ya yarda da shi- yaga Abdul Rahaman Bn Auf, Kuma a jikin sa sai annabi ya ce da shi: ";............................."Ya Manzon Allah wata Mata tayi Aure, sai ya ce: "Mai ka bata Sadaki? ya ce: Awan Kwallon Dabino na zinare ya ce: "Allah ya yi Maka al-barka", kayi walima koda da Akuya ne"
Attribution
[Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]
Categories
Share
Share hadeeth
Sharing options · 0 Total shares

