"Na shiga wajen Annabi a halin yana shakuwa sai na Shafe shi"
An rawaito daga ibn Mas'ud -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Na shiga wajen Annabi a halin yana shakuwa sai na Shafe shi"
Books saved in this browser.
Loading favorites…
Tap the heart on any book card to save it here.
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
An rawaito daga ibn Mas'ud -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Na shiga wajen Annabi a halin yana shakuwa sai na Shafe shi"
Daga Jabir Dan Abdullahi cewa shi ya kasance yana tafiya akan wani Rakuminsa da ya kasa tafiya, sai Annabi ya so ya hutar da shi, sai Annabi ya riskeni, sai ya yi mun Addua, kuma ya dake shi, sai ya zama ya ware yana tafiya ma tafiyar da bai taba yinta ba, sannan ya ce:…
Daga Abu Huraira Allah - Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Babu wani mutum da zai yi mini sallama har sai Allah Ya dawo mini da raina har sai na mayar masa da sallamar".
Daga Abdullahi Bn Mas'ud =Allah ya yarda da shi zuwa ga Manzon Allah Wata ya tsage alokacin Manzon Allah SAW yanki biyu, Yanki kan Duste yanki xayan kuma yana Sama, Kuma yankin da yake kan Dutse ya kasance a saman Dutse, sai Manzon Allah SAW ya ce: Ya Ubangiji ka shaida
Daga Buraida -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Lallai Manzon Allah SAW yayi tofi a Qafar Amr Bn Mu'az lokacin da Qafarsa ta cire kuma ya warke"
Daga Abu Zaid Bn Akhxab -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Manzon Allah SAW ya shafi Hannunsa a fuskarsa kuma yayi mun Addu'a , sai ya rayu shekara xari da Ashirin kuma babu komai a kansa sai 'Yan gasuka kaxan farare"
Daga Aliyu Bn Abi Xalib -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Ban tava yin ciwon kai ba ko ciwon Ido tunda Manzon Allah SAW ya shafi fuskata, kuma yayi mun tofi a idona a ranar Khaibar lokacin da ya bani Tuta"
Daga Abu Al'ala Bn Umair -Allah ya yarda da shi- ya ce: Na Kasance a wajen Qatada bn mulhan lokacin da ya zo, sai wani Mutum ya wuce a qarshen gida, ya ce sai naganshi a fuskar Qatada, ya ce: Kuma na kasance idan naganshi kai ka ce a fuskarsa Mai ne"
Daga Yazid Bn Al-aswad -Allah ya yarda da shi- cewa shi yayi Sallah tare da Manzon Allah SAW ya yi Sallar Asuba, sai mutane sukai ca suna riqe Hannunsa suna shafar fuskokinsu, ya ce: sai na xauke Hannunsa sai na shafi fuskata da shi, sai na, sai naji yafi qanqara Sanyi,…
Daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya shogo mana sai ya yi baccin Rana a wajrnmu sai yayi Gumi sai Mahaifiyata ta zo da kwalba, sai ta fara zuba gumin a cikinta, sai Manzon Allah SAW ya farka, sai ya ce: "Ya ke Babar Sulaim Mai kike yi ha…
Daga Aliyu Bn Abi Xalib -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Yayin da ya Wanke Manzon Allah SAW ya tafi yana neman abunda ake samu ga Mamaci, bai samu komai ba, sai ya ce: Fansarka da Mahaifina , Kana tsaftace a halin kana da Rai, haka ma bayan ka Mutu"
Daga Ja'ad ya ce: naji Alsa'ib Bn Yazin yana cewa: Yakumbo na ta tafi dani wajem Manzon Allah SAW sai ta ce: "Ya Manzon Allah, Lallai Xan yaruwata yana jin jiki, sai ya shafi kaina kuma yayi mun Addu'a da Albarka, sannan yayi Alwala, Sai na sha Ruwan Alwalar tasa, sanna…
Follow any language without creating an account.

