”
#3484HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Aisha Allah ya yarda da ita- tace: ((Abdurrahman Dan Abubakar Assiddik -Allah ya yarda dasu ya shiga wajen Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi, a lokacin Na jingina Annabi a kirji na, A wajen Abdurrahman akwai danyen asuwaki, sai Manzo tsira da amincin All…
”
#4179HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ibn Umar, Allah ya yarda da su, wanda ya ce: Lokacin da Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya zama mai tsananin ciwo, sai aka ce masa a cikin addu’a, sai ya ce: “Ku wuce Abubakar, ku bar shi ya yi Sallah tare da mutane.” A’isha, Allah Ya…
”
#5472HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga A’isha, Allah Ya yarda da ita, wacce ta ce: Na ji Annabi - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - yayin da yake dogaro da ni, yana cewa: “Ya Allah, ka gafarta mini ka yi mani rahama, kuma ka riskar da ni da mafi girman abokin zama.”
”
#10959HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- ta ce: "An karvi ran Manzon Allah SAW kansa yana tsakanin Wuyana da Qirjina, yayin da ransa ya futa, ban tava jin wani qanshi kamar wannan"
”
#10962HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Aliyu Bn Abi Xalib -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Yayin da ya Wanke Manzon Allah SAW ya tafi yana neman abunda ake samu ga Mamaci, bai samu komai ba, sai ya ce: Fansarka da Mahaifina , Kana tsaftace a halin kana da Rai, haka ma bayan ka Mutu"
”
#10976HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Qarshen ganin da nayiwa Manzon Allah SAW shi ne lokacin da ya buxe labule yaga Mutane sunyi Sahu a bayan Abubakar -Allah ya yarda da shi- sai Abubakar ya so ya dawo baya, sai yayi masa nuni da yayi zamansa, sai ya saki labulen k…
”
#10979HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita ta ce: "Bana kishin Mutuwar wani da Mutuwa da tafi bani tsoro da tsanani kamar Mutuwar Manzon Allah SAW"
”
#10980HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- ta ce: "Yayin da Annabi SAW ya rasu sai suka ce: a ina za'a Binne shi? sai Abiubakar ya ce: a wurin da ya ra su a cikinsa"
”
#10982HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- ce: "Cewa Abubakar ya shiga ga Annabi SAW bayan Wafatinsa, sai ya sanya bakinsa akan Idanunsa, ya sanya Hannayensa akan Mukamukinsa, kuma ya ce: "Ya Annabi, ya Badadi, ya zababbe"
”
#10983HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas Bin Malik -Allah ya yarda da shi- ta ce: "Yayin da Manzon Allah SAW ya shiga Madina a cikinta kowane abu ya haskaka, kuma Ranar da ya rasu a cikinta kowane abu a cikinta yayi duhu, kuma bamu watsa kasa kan Kabarin Manzon Allah SAW da Hannayenmu, kuma Mu wajen…
”
#10986HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- cewa Manzon Allah SAW ya ce: "Ba'a rabawa Magadana ko dinare daya ko Dirhami abunda na bari bayan abincin Iyalina, da ladan Ma'aikata na to sauran Sadaka ne"
”
#10987HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda fa ita- ta ce: "Manzon Allah SAW bai bar Dinare da Dirhami ba ko Akuya ko Raqumi kuma bai yi Wasiyya da komai ba"