”
#3586HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Katadah- Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Mafarki na gari daga Allah ne, mummunan mafarki kuwa daga Shaiɗan ne, idan ɗayanku ya yi mummunan mafarkin da yake jin tsoronsa to ya yi tofi a hagunsa, kuma…
”
#3587HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Imran ɗan Husain - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Wani mutum ya zo wurin Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - sai ya ce: Assalamu alaikum (Aminci ya tabbata agare ku), sai ya amsa masa sannan ya zauna, sai tsira da amincin Allah su tabbata agare…
”
#3588HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Aisha - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yace: "Asiwaki mai tsarkake baki ne, mai sa yardar Ubangiji ne".
”
#3589HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullah bin Amr bin Al-Aas - Allah ya yarda da su - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Allah na gafarta wa shahidi komai sai addini." Kuma a cikin wata ruwaya daga gare shi cewa: “Kisa a cikin tafarkin Allah yana kankare kom…
”
#3591HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce "Salloli biyar, da Juma'a zuwa Juma'a, da Ramadan zuwa Ramadan, masu kankare a binda ke tsakaninsu ne idan ya nisanci manyan zunubai".
”
#3592HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ma'akil Bn Yassar - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Ibada a cikin rashin Zaman lafiya kamar Hijira ce zuwa gareni"
”
#3594HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Abd al-Rahman Abdullah bin Masoud - yardar Allah ta tabbata a gare shi - yana cewa: Kamar ina kallon Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ina gaya wa daya daga cikin annabawan, addu’ar Allah da amincin Allah su tabbata a gare su, mutane…
”
#3596HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Mas'ud - Allah Ya yarda da shi - daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - cewa shi ya kasance yana cewa: «Ya Ubangiji ina roƙonKa shiriya da tsoron Allah, da kamewa, da wadata».
”
#3598HadeethEnc[Ingantacce ne]
Dangane da Ibn Abbas, Allah ya yarda da su duka biyu, cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana cewa: “Ya Allah, na rungume ka, kuma da kai na yi imani, kuma a kan ka na dogara, kuma a gare ka na tuba, kuma na yi rigima da kai, A…
”
#3599HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su -: Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce akan minbari, kuma sai ya ambaci sadaka, da kamewa, da kuma roƙo: «Hannu maɗaukaki shi yafi alheri daga hannu maƙasƙanci, hannu maɗaukaki: Shi ne m…
”
#3601HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas bin Malik, yardar Allah ta tabbata a gare shi, wanda ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce wa Abu Ibn Kaab - Allah ya yarda da shi -: "Allah - Mai girma da daukaka - ya umurce ni in karanta muku: (Ba wadanda suka kafirta ba…
”
#3602HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Uƙuba ɗan Amir - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ce: Ya Manzon Allah menene tsira? ya ce: "Ka mallaki harshenka gareka, kuma gidanka ya yalwaceka, ka yi kuka akan kuskurenka".