An tambayi Manzon Allah SAW wace Sallah ce tafi? ya ce: Mafi tsawon Al=qunuti
An rawaito daga Jabir -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah ya ce: An tambayi Manzon Allah SAW wace Sallah ce tafi? ya ce: Mafi tsawon Al=qunuti"
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 32.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
An rawaito daga Jabir -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah ya ce: An tambayi Manzon Allah SAW wace Sallah ce tafi? ya ce: Mafi tsawon Al=qunuti"
Daga Abdullahi ɗan Mas'ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce mini: «Ka yi mini karatu» Na ce: Ya Manzon Allah, shin na yi maka karatu, alhali kai aka saukarwa? Ya ce: «Eh» sai na karanta Surat al-Nisa'i har sai…
Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce Manon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Na yawaita muku magana kan Aswaki"
Daga Harisa ɗan Wahb alKhuza'i - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa: "Shin ba zan baku labarin 'yan aljanna ba? Duk mai rauni da ake rainawa, da zai rantse da Allah zai kuɓutar da shi, shin ba zan baku l…
Daga Abu Huraira Allah - Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya ce: "Shin ba na nuna muku abin da Allah Ya ke shafe kurakurai da shi ba, kuma Yake ɗaukaka darajoji da shi?" Suka ce: Na'am, ya Manzon Allah, ya ce: "Cika alwal…
Daga Abu Darda'i - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Shin ba na baku labari da mafificin ayyukanku ba, kuma mafi tsarkinsu a gurin Mamallakinku, mafi ɗaukakarsu a darajojinku kuma mafi alheri agareku daga ciya…
Daga Salaiman Bin Surad - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na kasance ina zaune tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - alhali wasu mutane biyu suna zage-zage, ɗayansu fuskarsa ta yi jā, jijiyoyinsa sun buɗe, sai Annabi - tsira da amincin Allah su t…
Daga Abu sa'id Al-Khudri -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah SAW ya ce: Idan Mutum ya wayi gari, baki xayan gavvansa suna jawa harshe kunne da cewa: kaji tsoron Allah acikinmu, mu da kai muke; saboda in ka daidaita mun daidaita, idan ka karkace muma mun karkace
Daga Mu'awiya Bn Abi Sufyan -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "Kada Ku haxani da Allah a wajen roqona,na rantse da Allah babu wanda zai tanbayeni daga cikinku wani abu sai inbasashi abunda ya roqa ina kuma ina mai fushi da shi, kuma Allah ya sanya M…
Daga Abdullahi Dan Mas'ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Aljanna ita ce mafi kusa daga dayanku daga igiyar takalminsa, wuta ma tamkar hakan".
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: «Duniya kurkukun mumini ce kuma aljannar kafiri ce».
Daga Al-Tufayl bn Abi bin Ka’b: Abdullah bin Omar ya kasance yana zuwa ya tafi kasuwa tare da shi, sai ya ce: Idan muka je kasuwa, Abdullahi bai wuce ta hanyar fallow ko mai sayarwa ba, ko kuma wani mabukaci, kuma ba wanda ya sami falala a tare da shi, sai ya ce: Abdull…
Follow any language without creating an account.