”
#3602HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Uƙuba ɗan Amir - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ce: Ya Manzon Allah menene tsira? ya ce: "Ka mallaki harshenka gareka, kuma gidanka ya yalwaceka, ka yi kuka akan kuskurenka".
”
#4313HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas bin Malik, yardar Allah ta tabbata a gare shi, ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: “Zuwa ga Allah, ina farin ciki da tuban bawansa daga dayanku. A cikin littafin: «Allah mafi yawan tuban bayinsa lokacin da ya tuba gare s…
”
#4315HadeethEnc[Hasan ne]
A kan Abdullah bn Omar - Allah ya yarda da shi - a kan annabi - salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - wanda ya ce: "Allah - Tsarki da daukaka - yana karbar tuban bawa matukar dai ba a yaudaru da shi ba."
”
#4318HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Musa - Allah Ya yarda da shi - daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Lalle ne Allah - Maɗaukakin sarki - Yana shimfiɗa hannunSa da daddare domin mai laifi da rana ya tuba, kuma Yana shimfiɗa hannunSa da rana domin mai laifi…
”
#4797HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Hurairah, Allah ya yarda da shi, ya ce: Manzon Allah mai tsira da amincin Allah ya ce: "Duk wanda ya tuba kafin rana ta fito daga faduwarta, Allah zai tuba a kansa".
”
#5344HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Anas bin Malik, yardar Allah ta tabbata a gare shi, ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Dukkan 'ya'yan Adam kuskure ne, kuma mafifitan masu zunubi su ne masu tuba."
”
#5456HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Anas ɗan Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa: "Allah - alherinSa ya yawaita kuma Ya ɗaukaka - ya ce:Yakai ɗan Adam lallai cewa kai baka roƙeni ba, ka yi kwaɗayi gareni zan gafarta maka…
”
#58240HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah ya yarda da su - cewa manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - bayan ya jefe al-Aslami sai ya ce: "Ku nisanci wannan ƙazantaccan da Allah Ya yi hani gare su, duk wanda ya zakke musu to ya suturta da suturar Allah kuma…
”
#65063HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Aliyu Allah ya yarda da shi ya ce: Ni na kasance mutum ne idan na ji wani hadisi daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - Allah Zai anfanar da ni daga abinda Ya so daga gare shi, Ya anfanar da ni da shi, idan wani mutum daga sahabbansa ya z…
”
#65114HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Musa - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya tsaya a cikinmu da wasu kalmomi biyar, sai ya ce: «Lallai Allah - Mai girma da ɗaukaka - ba Ya bacci, kuma ba ya kamata gareShi Ya yi bacci, Yana ƙasa da ma'au…
”
#66210HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ubada ɗan Samit - Allah Ya yarda da shi - , kuma ya kasance ya halarci Badr, shi yana daga cikin jagorori a daren Aƙabah: Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce alhali a gefensa akwai wasu jama'a daga sahabbansa: «Ku yi mini caffa a…