افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم.
Islamic Reads · HadeethEnc

Prophetic Hadeeth Encyclopedia

Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 3.

Content source:HadeethEnc.com·Version 1.25.0
1,753hadeeths
Advanced search

Search the Hadeeth Encyclopedia

Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.

49hadeeths
Clear filters
Categories

AZUMI

12 hadeeths in this category
#4531HadeethEnc[Ingantacce ne]

Lallai ce wa Mahaifiyata ta Mutu kuma akanta akwai bashin Azumi ko na iya rama mata ? sai ya ce : da ace a kanta akwai bashin kudi zaka biya mata? ya ce: Ey sai ya ce: to Bashin Allah shi yafi cancanta a biya

Daga Abudullahi Dan Abbas -Allah ya yarda da shi- "Lallai ce wa Mahaifiyata ta Mutu kuma akanta akwai bashin Azumi ko na iya rama mata? sai ya ce: da ace a kanta akwai bashin kudi zaka biya mata? ya ce: Ey sai ya ce: to Bashin Allah shi yafi cancanta a biya" a cikin wat…

Read hadeeth
Share
#4534HadeethEnc[Ingantacce ne]

Lallai Shaidan yana gudu a jikin Mutum kamar yadda jini yake gudu a jikinsa, kuma inajin tsoron kada ya jefa wani sharri a cikin zukatanku ko ya fadi wani abu

Daga Safiyya Yar Huyai zuwa ga Annabi: "Annabi ya kasance yana i'itikafi sai nazo na ziyarce shi da daddare, sai mukai magana sannan na koma, sai ya tashi don ya rakani, kuma dakinta ya kasance a gidan Usama Dan Zaid, to sai sai wasu Mutane biyu suka wuce daga Mutanen M…

Read hadeeth
Share
#4538HadeethEnc[Ingantacce ne]

Badaɗayina - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi mini wasicci da (abubuwa) uku: Azimin kwana uku a kowane wata, da raka'o'i biyu na walaha, kuma in yi witiri kafin na yi bacci

Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Badaɗayina - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi mini wasicci da (abubuwa) uku: Azimin kwana uku a kowane wata, da raka'o'i biyu na walaha, kuma in yi witiri kafin na yi bacci.

Read hadeeth
Share
#4541HadeethEnc[Ingantacce ne]

Lallai cewa Mafi Soyuwar Azumi A wajen Allah shi ne Azumin Annabi Dauda, kuma Mafi soyiwar Sallah Ita ce Sallar Annabi Dauda, ya kasance yana bacci rabin Dare, kuma ya tashi Daya bisa ukun Dare, kuma ya kara Bacci a Daya bisa Shidan Dare, kuma ya kasance yana Azumi yau kuma gobe ya Huta

Daga Abdullahi Dan Amr Dan Asi - Allah ya yarda da su - " Lallai cewa Mafi Soyuwar Azumi A wajen Allah shi ne Azumin Annabi Dauda, kuma Mafi soyiwar Sallah Ita ce Sallar Annabi Dauda, ya kasance yana bacci rabin Dare, kuma ya tashi Daya bisa ukun Dare, kuma ya kara Bacc…

Read hadeeth
Share
#4542HadeethEnc[Ingantacce ne]

Babu wani azumi sama da azumin dan uwana Dawud - wani bangare na zamani - yayi azumi wata rana bai azumci yini ba

Daga Abdullah bn Amr bin Al-Aas - Allah ya yarda da shi - ya ce: “Ina gaya wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - na ce: Na rantse da Allah, bari mu azumci yini, kuma bari in daidaita dare in dai ina raye. Manzon Allah tsira da amincin Allah su…

Read hadeeth
Share
#4545HadeethEnc[Ingantacce ne]

Ina ganin mafarkenku haƙiƙa sun haɗu a bakwan ƙarshe, duk wanda ya kasance zai yi kardadonsa to ya yi kardadonsa a bakwan ƙarshe

Daga Ɗan Umar Allah Ya yarda da su: Cewa wasu mazaje daga sahabban Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - an nuna musu daren Lailatul-ƙadr a cikin mafarki a bakwan ƙarshe, sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Ina…

Read hadeeth
Share
#4548HadeethEnc[Ingantacce ne]

Ya Manzon Allah , Lallai ni nakasan ce nayi Bakance a Jahiliyya cewa Zanyi E'itikafin Dare daya - Kuma a cikin wata Riwaya Kwana daya - a Masallacin Ka'aba? Sai ya ce : to kacika Bakancenka

Daga Umar Dan Khattab - Allah ya yarda da su -Ya ce Na ce: Na ce: "a Manzon Allah , Lallai ni nakasan ce nayi Bakance a Jahiliyya cewa Zanyi E'itikafin Dare daya - Kuma a cikin wata Riwaya Kwana daya - a Masallacin Ka'aba? Sai ya ce : to kacika Bakancenka"

Read hadeeth
Share
#4944HadeethEnc[Ingantacce ne]

Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan goman ƙarshe ta shiga zai raya dare, zai farkar da iyalansa, zai yi ƙoƙari zai ɗaure gwabso

Daga Nana Aisha Uwar Muminai - Allah ya yarda da ita - ta ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan goman ƙarshe ta shiga zai raya dare, zai farkar da iyalansa, zai yi ƙoƙari zai ɗaure gwabso.

Read hadeeth
Share
#5863HadeethEnc[Ingantacce ne]

Duk wanda yake da iko a cikinku to ya yi aure, domin cewa shi ne yafi rintse ido, kuma ya fi katange farji, wanda ba zai iya ba to na umarce shi da azimi, domin shi kariyane gare shi

Daga Abdullahi ɗan Mas'ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Mun kasance tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - sai ya ce: "Duk wanda yake da iko a cikinku to ya yi aure, domin cewa shi ne yafi rintse ido, kuma ya fi katange farji, wanda ba zai iya…

Read hadeeth
Share

Shopping Basket

Loading...