”
#6017HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Amr ɗan al-Aas - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Lallai kai kana azimi tsawon shekara, kuma kana tsayuwar dare?", sai na ce: Eh, ya ce: "Lallai kai idan ka aikata hakan ido zai yi rauni sab…
”
#6105HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Amr Bn Al-As -Allah ya yarda da shi- cewa Manzon Allah ya ce:"Ka Sadar da Azumin mu da azumin Ahlulkitab cin Sahur"
”
#6179HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ɗan Abbas - Allah Ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance mafi kyauta cikin mutane, kuma ya kasance mafi kyutar da yake yi a Ramadan ne lokacin da Jibril ya haɗu da shi, ya kasance yana haɗuwa da shi a cikin k…
”
#6183HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace "Manzon Allah -tsira da amincin Allah- ya kasance yana kirdadon Azumin Litinin da Alhamis"
”
#6185HadeethEnc[Hasan ne]
An rawaito daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi-ya ce:Manzon Allah ya kasance yana bude baki da danyan dabino kafin yayi salla, idan babu danyan dabino sai yayi da bushasshen Dabino, idan babu sai ya kurbi wani abu daga Ruwa"
”
#6399HadeethEnc[Hasan ne]
An karbo daga Abu Umama -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Duk wanda ya yi Azumi daya Saboda Allah Allah zai sanya wani gwalalo tsakaninsa da Wuta kamar nisan Sama da Kasa"
”
#10107HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi -: Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Idan (watan) Ramadan ya zo sai a buɗe ƙofofin aljanna, kuma a kukkule ƙofofin wuta, a ɗaɗɗaure shaiɗanu".
”
#10108HadeethEncHasan ne
Daga Abu Dharr - Allah ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: “Idan kun yi azumi sau uku a wata, to ku yi azumi sau uku, goma sha huxu. , da goma sha biyar. " Daga Qatadah bn Melhan - Allah ya yarda da shi - ya ce:…
”
#10121HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ibn Abbas Allah ya yarda da su- Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- yayi Azumi Ranar Ashura
”
#65000HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "An gina Musulunci abisa abubuwa biyar, shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muhammadu bawanSa ne kuma manzonSa ne, da ts…
”
#65044HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas Ibnu Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Muna zaune tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - a cikin masallaci sai wani mutum ya shigo akan wani rakumi, sai ya dirkusar da shi a cikin masallaci sannan ya daure shi, sannan ya ce da su:…
”
#66512HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Abdurrahman Abdullahi ibnu Umar ibnul Khaɗɗab - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa: "An gina Musulunci abisa abubuwa biyar, shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muh…