”
#2947HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- "Cewa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ya yanke Hannu akan wani Silke kimarsa Dirhami Uku"
”
#2948HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- ya ce "Lallai yahudawa sunzo wajen Manzon Allah SAW sai suka gaya masa cewa cewa Mata daga cikinsu da Wani Mutum sunyi Zina" sai Manzon Allah ya ce da su: Mai kuka gani a cikin Attaura gameda Jifa? sai suka ce zam…
”
#2949HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - ya ce: Cewa an samu wata mace a wasu daga yakokin Annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi a kashe, sai manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya hana kashe mata da yara.
”
#2950HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Imran Bn Husain -Allah ya yarda da su- " Cewa wani Mutum ya ciji wani Hannun wani Mutum; sai Mutumin ya fizge Hannunsa daga bakinsa sau Hakwaran gabansa suka futa; sai suka kai Kara zuwa Annabi SAW sai ya ce: "Dayan ku ya ciji Dan Uwansa kamar yadda Sa y…
”
#2951HadeethEnc[Ingantacce ne]
An karbo daga Abdullahi Dan Umar-Allah ya yarda dasu-"Cewa Manzan Allah-tsira da Amincin Allah su tabbata agareshi-yayi Zobe na Zinare,ya kasance idan zai sashi yana sanya kansa acikin tafinsa,sai Mutane sukai hakan,sannan cewa ya zauna akan Minbari sai ya cireshi yace:…
”
#2952HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita: "Cewa Manzon Allah SAW an tambayr shi game da tsumi sai ya ce: "Duk abun Shan da ya sa Maye to Haramun ne"
”
#2954HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullah Dan Umar -Allah ya yarda da su- cewa Umar ya ce:- yana kan minbarin Manzon Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi:" Bayan haka, ya ku mutane,tabbas hukuncin haramta giya ya sauka alhaliana yin ta ce daga abubuwa biyar: Inibi,da Zuma,da Alkama da Sha'i…
”
#2955HadeethEnc[Ingantacce ne]
Ankarbo daga A'isha-Allah ya yarda da ita-"Cewa Kuraishawa lamarin Almakhzumiyya datai sata ya damesu,sai suka ce:Waye zai yiwa Manzan Allah tshira da amincin Allah su tabbata agareshi maganarta?,sai suka ce:Ba wanda zai iya tararsa sai Usama Dan Zaid Masoyin Manzan All…
”
#2956HadeethEnc[Ingantacce ne]
Ya kuDaga Abu Tha`ulaah Al-Khashni - Allah ya yarda da shi - ya ce: “Na zo wurin Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - na ce: Ya Manzon Allah, muna cikin kasar mutanen Ahlul Kitabi, shin za mu ci a lokacinsu? A cikin wurin farauta, zan yi…
”
#2958HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas -Allah ya yada da shi- ya ce: "Mun ta so Zomo a kwarin Zahran sai Mutane suka bishi a guje sai suka ka kasa, sai na na cimmasa sai na kama shi, sai na zo da shi wajen Abu Xalha sai ya yanka shi kuma ya aikawa da Manzon Allah SAW da cinyarsa kuma ya karva"
”
#2959HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ummusalama -Allah ya yarda da ita- cewa Manzon Allah tsira da aminci su tabbata agare shi ya ji hayaniyar husuma a kofar gidnsa sai ya fito wajen su, yace: "ku saurara lallai Ni mutum ne, tana yiwuwa masu husuma su zo min,kuma waninku ya fi wani iya magana, sai na…
”
#2960HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ɗan Umar - Allah Ya yarda da su -: Daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - cewa Shi ya yi hani daga bakance, ya ce: "Lallai shi ba ya zuwa da alheri, kawai ana fitar da shi ne daga marowaci".