Idann dayanku ya ci abinci to kar ya goge hannunsa har sai ya sude shi.
Daga Dan Abbas Allah ya yarda da su" Annabi tsira da amincin Allah ya ce: Idann dayanku ya ci abinci to kar ya goge hannunsa har sai ya sude shi.
Books saved in this browser.
Loading favorites…
Tap the heart on any book card to save it here.
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
Daga Dan Abbas Allah ya yarda da su" Annabi tsira da amincin Allah ya ce: Idann dayanku ya ci abinci to kar ya goge hannunsa har sai ya sude shi.
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita: "Cewa Manzon Allah SAW an tambayr shi game da tsumi sai ya ce: "Duk abun Shan da ya sa Maye to Haramun ne"
Daga Abdullah Dan Umar -Allah ya yarda da su- cewa Umar ya ce:- yana kan minbarin Manzon Allah tsira da aminci su tabbata a gare shi:" Bayan haka, ya ku mutane,tabbas hukuncin haramta giya ya sauka alhaliana yin ta ce daga abubuwa biyar: Inibi,da Zuma,da Alkama da Sha'i…
Daga Abu Katada - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Kada ɗayanku ya kuskura ya taɓa azzakarinsa da damansa, a halin yana fitsari, kuma kada ya yi tsarki na bayan gida da damansa, ko kuma ya yi nunfashi a…
Daga Salamah Dan Akwa'a - Allah Ya yarda da shi -: Cewa wani mutum ya ci a wurin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - da hannun hagunsa, sai Ma’aikin Allah ce da shi: "Ka ci da hannun damanka ." Ya ce: Ba zan iya ba. Ya ce: "Ba za ko ka iya ba",…
Daga Huzaifa - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Mun kasance idan muka halarci abinci tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ba ma sanya hannuwanmu har sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya fara sanya hannunsa, kuma mu…
A kan Aisha, Allah ya yarda da ita, Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - yana cin sahabbansa shida, don haka wani Badawiyi ya zo, kuma ya ci shi da bakinku, don haka ya ce: "Allah ya albarkace ku da ɗan abinci biyu."
Daga Wahshi ɗan Harb - Allah Ya yarda da shi -: Cewa su sun ce: Ya Manzon Allah, lallai mu mun kasance muna ci ba ma ƙoshi, ya ce: «Wataƙila kuna ci ne a rarrabe?» Ya ce: Eh. Ya ce: «To ku haɗu akan abincinku, kuma ku ambaci sunan Allah akansa, za'a sanya muku albarka a…
Daga Jabalat bn Suhaim, ya ce: Wata shekara ta buge mu tare da Ibn al-Zubayr. An ba mu dabino, kuma Abdullahi bin Omar - Allah ya yarda da su - ya kasance yana wucewa ta gefenmu yayin da muke cin abinci, sai ya ce: Kada ku kwatanta, domin Annabi - tsira da amincin Allah…
Daga Abu Qatada al-Ansari da Ibn Abi Wafa - Allah ya yarda da su - a cikin isnadi cewa: “Na karshensu ya shayar da mutane”.
Daga Ibn Umar -Allah ya yarda da su- "Mun kasance a zamanin Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - muna cin abinci yayin tafiya, muna sha a tsay"
Daga Abu Hurairah, Allah ya yarda da shi, ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - bai taba zagin abinci ba, idan ya so shi, ya ci, in kuma ya ki shi, to ya bar shi.
Follow any language without creating an account.

