”
#2961HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Musa al-Ash'ari - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na zo wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - a cikin wasu mutane daga Ash'arawa ina neman ya dauki nauyinmu, sai ya ce: "Wallahi ba zan dauki nauyinku ba, bani da abinda zan dauki nauyink…
”
#2962HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Mas’ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Farkon abinda za’a yi huknci a tsakanin mutane a ranar Alkiyama akan jini ne".
”
#2963HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Adullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- ya ce: "Manzon SAW ya aika Rundunar Yaqi zuwa Najd sai na futo a cikinta, sai muka samo Raquma da da Dabbobi, sai rabon mu ya zamanto Rakuma goma sha biyu, sai Manzon Allah SAW ya qara mana Raqumi xaixai"
”
#2964HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana A'isha - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ce: "Ana yanke hannu a rubu'un dinari (ɗaya bisa huɗu) zuwa sama".
”
#2965HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana Aisha Uwar Muminai - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Hindu 'yar Utbatah - matar Abu Sufyan- ta shigo wajen Manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- sai ta ce: Ya Manzon Allah, Abu Sufyan ya kasance mutum ne mai ƙwauro, ba ya bamu abin da zai…
”
#2967HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Sahl ɗan Sa'ad al-sa'idi - Allah Ya yarda da shi - lallai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Zaman dakon yini ɗaya saboda Allah shi ne mafi alheri daga duniya da abinda ke kanta, kuma bigiren bulalar ɗayanku a aljanna shi ne mafi…
”
#2969HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Musa - Allah Ya yarda da shi - ya ce: An tambayi manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - game da mutumin da yake yaƙi dan jarumta, (da wanda) yake yaƙi dan ƙabilanci, (da wanda) yake yaƙi dan riya, wanne ne saboda Allah? sai manzon Allah -…
”
#2970HadeethEnc[Ingantacce ne]
Lallai cewa Abduleahman Bn Auf da Zubair Bn Al-awwam -Allah ya yarda da su- sunkai qorafin yawan kwarkwata zuwa ga Manzon Allah SAW
”
#2971HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi layya da raguna biyu masu farar fuska da baƙi-baƙi masu ƙaho, ya yanka su da hannunsa, kuma ya ambaci Allah ya yi kabbara, ya ɗora ƙafarsa akan fatun wuyayensu.
”
#2972HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- ya ce: "An gaatar da no a haan Manzon Allah SAW a ranar yaqin Uhud ina Xan Shekara goma amma bai Mun izini ba, aka gabatar da ni a ranar yaqin Khandaq, ina xan shekara Sha biyar kuma yai mun izini"
”
#2973HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Ayuba Al'ansary -Allah ya yarda dashi- zuwa ga Annabi: "Yin sammako ko yammaci don Allah shi ne mafi alheri: a cikin fitowar Rana da faduwarta". Daga Anas -Allah ya yarda dashi- zuwa ga Annabi: "Yin sammako ko yammaci don Allah: shi ne mafi alheri akan duniya d…
”
#2975HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Zahdam Bn Muxrib Al-Jarmi ya ce: "Mun kasance tare da Abu Musa Al-ash'ari -Allah ya yarda da shi- sai ya ce akawo masa Daron abinci, cikinsa akawai Naman Kaza, sai wani Mutum Ja daga cikin Bani taimillahi ya zo, yayi kama da bayi, sai yace taho mu ci, sai Mutumin y…