”
#2938HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Abbas -Allah ya yarda da shi- yace: Sa'ad Dan Ubada ya yi wa Manzon Allah fatawa game da alwashi da mahaifiyarsa tayi, wanda har ta mutu bata cika shi ba?, sai Manzon Allah -tsira da amincin Allah- yace: sai ka yi mata
”
#2960HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ɗan Umar - Allah Ya yarda da su -: Daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - cewa Shi ya yi hani daga bakance, ya ce: "Lallai shi ba ya zuwa da alheri, kawai ana fitar da shi ne daga marowaci".
”
#2961HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Musa al-Ash'ari - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na zo wa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - a cikin wasu mutane daga Ash'arawa ina neman ya dauki nauyinmu, sai ya ce: "Wallahi ba zan dauki nauyinku ba, bani da abinda zan dauki nauyink…
”
#2977HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi daga Manzon Allah SAW ya ce: "Sulaiman Xan Dauda -Amincin Allah a gare shi ya ce: "Na rantse a wannan Daren zan taki Matana guda Saba'in kowace mace daga cikin su zata haifi Yaron da zaiyi jahadi a Tafarkin Allah
”
#2979HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ka'ab Bn Malik -Allah ya yarda da shi- ya ce: na ce: ya manzon Allah lallai ne daga cikin tuba na in rabu da dukkan Dukiya ta; Sadaka saboda Allah da Manzon sa, sai manzon Allah SAW ya ce: "Ka riqe wani vangaren na dukiyarka yafi maka Al-kairi"
”
#2980HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Mas’ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Duk wanda ya rantse akan wata rantsuwa alhali shi yana fajiri a cikinta dan ya ci dukiyar wani mutum musulmi, to zai gamu da Allah alhali Shi…
”
#2996HadeethEnc[Ingantacce ne]
Duk wanda ya rantse kan wata rantsuwada ya takure kansa da ita yana son karvar Dukiyar wani Musulmi, kuma a halin Qarya ya ke, zai gamu da Allah SWT yana fushi da shi
”
#3001HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ukuba Bn Amir -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Yar \uawata tayi bakancen zata je dakin Allah babu Takalmi, sai ta \umarce ni da na tambayi Manzon Allah SAW sai na tambaye shi, sai ya ce: ta tafi kuma tana iya hawan abin hawa"
”
#3004HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdurrahman Dan samra yana cewa cewa Annabi ya ce masa: "Ya kai Abdurraahman Dan Samra, kada ka kuskura ka nemi Mulki, cewa in aka baka shi sabida ka nema sai a barka da kanaka, kuma in aka baka bakai ka nema ba sai Allah ya taimakeka akansa, kuma idan kayi rantsuw…
”
#3054HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Tarif Uday bn Hatim - yardar Allah ta tabbata a gare shi - da isnadi: "Wanda ya yi rantsuwa sannan ya ga cewa Allah yana jin tsoron ta, to sai taqawa ta zo."
”
#6374HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Ali Bn Abi Dali -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Babu wani Sauran Maraici bayan Balaga, ko kuma hakurin wuni zuwa dare"
”
#6375HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Kais Bn Abi Hazim, ya ce: Sayyadin Abubakar -Allah ya yarda da shi- ya shiga wajen wata Mata daga Kabilar Ahmas ana kiranta da Zainab, sai ya ganta bata Magana? Sa suka ce: tayi rantsuwar Hajji ne ba tare da Magana ba, sai ya ce da ita: kiyi maganarki, c…