”
#2934HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Abdullahi Bn Umar –Allah ya yarda das u- y ace: “Annabi ya gudanar da (Hukuncin) abunda ya buya na Rakumi daga Hafya’a har zuwa Thaniyat Al-wada’a, kuma ya zartar da Hukunci abunda bai kunshi: daga Thaniyat Al-Wada’a har Zuwa Masallacin Bani Zarik, Ibn U…
”
#2935HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Dan Abbas Allah ya yarda da su" Annabi tsira da amincin Allah ya ce: Idann dayanku ya ci abinci to kar ya goge hannunsa har sai ya sude shi.
”
#2936HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Idan Allah Ya tara mutanen farko da na ƙarshe ranar alƙiyama za'a ɗaga tuta ta dukkan wani mayaufdari, sai a ce: Wannan yaudarar wane ɗan wane ce".
”
#2937HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Umar Bn Khattab –Allah ya yarda das hi- Cewa shi ya shawarci Mutane game da Barin Mace, sai Mugira Bn Shu’aba hya ce masa: “Na na ga Manzon SAW naga yayi Hukunci da Bawa ko Baiwa, sai yace: to kazoo mun da wanda zai maka Shaid, sai Muhammad Bn Maslama ya…
”
#2938HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Abbas -Allah ya yarda da shi- yace: Sa'ad Dan Ubada ya yi wa Manzon Allah fatawa game da alwashi da mahaifiyarsa tayi, wanda har ta mutu bata cika shi ba?, sai Manzon Allah -tsira da amincin Allah- yace: sai ka yi mata
”
#2939HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Salamah Bn Al-akwa’a –Allah ya yarda da shi- “wani dan leken Asiri daga cikin Mushirikai Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi-, kuma yana cikin tafiya, sai ya zauna a wajan Sahabbansa ina zantawa das u, sannan sai ya bace, sai Annabi SAW…
”
#2940HadeethEnc[Ingantacce ne]
An karbo daga Abi Huraira-Allah ya yarda dashi-yace"Mata biyu daga Huzail sun yi fada.Sai daya daga cikinsu ta jefi daya da Dutse,sai ta kasheta da abinda yake cikinta sai sukayi Husuma zuwa Annabi tsira da amincin Allah su tabbata agareshi sai Manzan Allah yayi musu Hu…
”
#2941HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu bakrata - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Shin ba na ba ku labarin mafi girman zunubai ba?" sau uku, suka ce: na'am ya Manzon Allah, ya ce: "Yi wa Allah shirka, da saɓawa iyaye" sai ya zauna alhali…
”
#2943HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Anas Bn Malik –Allah ya yarda das hi- ya ce: “Cwa wata baiwa an sameta an rotse mata kai a tsakanin Duwatsu biyu, sai aka ce waye yai miki wannan ? wane da wane ne? har aka fadi wani Bayahude, sai ta tayi nunin E da kanta, Sai Annabi SAW ya yi Umarci da…
”
#2944HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Bara’u ɗan Azib -Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya umarce mu da abubuwa guda bakawai, kuma ya hanemu da abubuwa bakwai: Ya umarcemu da duba mara lafiya, da raka jana’iza, da gaida mai atishawa, da kuma ku…
”
#2945HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Umar Dan Khaɗɗab - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da a mincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Lallai Allah - mai girma da daukaka - yana hanaku ku rantse da iyayenku", Umar ya ce: Na rantse da Allah ban yi rantsuwa da su ba tunda na ji Ma…
”
#2946HadeethEnc[Ingantacce ne]
An rawaito daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- "Cewa Manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- anzo masa da wani Mutum ya sha giya, sai aka yi masa Bulala da zarbar Dabino kwatankwacin Arba'in"