Manzon Allah ya yi tsayuwar dare da Aya xaya daga cikin Qur'ani
Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace "Manzon Allah ya yi tsayuwar dare da Aya xaya daga cikin Qur'ani"
Books saved in this browser.
Loading favorites…
Tap the heart on any book card to save it here.
Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 56.
Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.
Daga Aisha -Allah ya yarda da ita- tace "Manzon Allah ya yi tsayuwar dare da Aya xaya daga cikin Qur'ani"
Daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya yi Hajji akan tsohon Siddi, da shinfixa wacce bata wuce Dirhami Huxu ba ko batama kai ba sannan ya ce: "Ya Ubangiji ina rokonka hajji ba don ganin idon Mutane ba ko don Mutane suji"
Daga Yusuf Bn Abdullahi Bn Salam -Allah ya yarda da su - Manzon Allah SAW ya kirani da Yusuf kuma ya zaunar da ni kan cinyarsa
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- cewa Manzon Allah SAW ya ce: "Ba'a rabawa Magadana ko dinare daya ko Dirhami abunda na bari bayan abincin Iyalina, da ladan Ma'aikata na to sauran Sadaka ne"
daga Abu Huraira -Allah ya yarda dshi- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Annabi Isa xan Maryam yaga wani Mutum yana sata, sai ya ce da shi: Kayi sata? saiya ce: aa na rantse da Allah wada babu wani Ubangiji sai shi, sai Isa ya ce nayi Imani da Allah,kuma idona ya nunan Qary…
An rawaito daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- ta ce: Wasu tsoffin Mata guda biyu daga cikin tsoffin Yahudawan Madina sun shigo mun, sai suka ce da ni: Lallai Na Qabari ana yi musu Azaba a cikin Qabarinsu, sai na qaryatasu, kuma ban so na gasgata su ba, sai suka fut…
Daga Abu Sa'idul Khudri - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ce: "Idan ɗayanku ya yi kokwanto a cikin sallarsa, bai san nawa ya sallata ba shin uku ne ko huɗu, to ya watsar da kokwanton, ya yi gini akan abinda…
Daga Nana Aisha Uwar Muminai - Allah ya yarda da ita -: Cewa Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance ba ya barin (raka'o'i) huɗu kafin azahar da raka’a biyu kafin sallar (Asuba).
Daga Ummu Habiba - Allah Ya yarda da ita - matar Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ta ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa: "Wanda ya kiyaye akan raka'o'i huɗu kafin azahar da huɗu a bayanta Allah Zai hara…
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi -: Cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya karanta {قل يأيها الكافرون} da {قل هو الله أحد} a raka'o'i biyu (kafin sallar) Asuba.
Daga Abdullahi ɗan Umar - Allah Ya yarda da su -: Wani mutum ya tambayi Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - alokacin yana kan mimbari, me kake gani a kan sallar dare, sai ya ce: «Biyu-biyu ce», idan ya ji tsoron (ɓullowar) Asuba sai ya sallaci raka'a…
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa: "Sallar jam'i ta fi sallar ɗayanku shi kaɗai, da yanki ashirin da biyar, kuma mala'ikun dare da mala'ikun rana suna taruwa a sallar Asuba" San…
Follow any language without creating an account.

