”
#2969HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Musa - Allah Ya yarda da shi - ya ce: An tambayi manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - game da mutumin da yake yaƙi dan jarumta, (da wanda) yake yaƙi dan ƙabilanci, (da wanda) yake yaƙi dan riya, wanne ne saboda Allah? sai manzon Allah -…
”
#2970HadeethEnc[Ingantacce ne]
Lallai cewa Abduleahman Bn Auf da Zubair Bn Al-awwam -Allah ya yarda da su- sunkai qorafin yawan kwarkwata zuwa ga Manzon Allah SAW
”
#2971HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya yi layya da raguna biyu masu farar fuska da baƙi-baƙi masu ƙaho, ya yanka su da hannunsa, kuma ya ambaci Allah ya yi kabbara, ya ɗora ƙafarsa akan fatun wuyayensu.
”
#2973HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Ayuba Al'ansary -Allah ya yarda dashi- zuwa ga Annabi: "Yin sammako ko yammaci don Allah shi ne mafi alheri: a cikin fitowar Rana da faduwarta". Daga Anas -Allah ya yarda dashi- zuwa ga Annabi: "Yin sammako ko yammaci don Allah: shi ne mafi alheri akan duniya d…
”
#2975HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Zahdam Bn Muxrib Al-Jarmi ya ce: "Mun kasance tare da Abu Musa Al-ash'ari -Allah ya yarda da shi- sai ya ce akawo masa Daron abinci, cikinsa akawai Naman Kaza, sai wani Mutum Ja daga cikin Bani taimillahi ya zo, yayi kama da bayi, sai yace taho mu ci, sai Mutumin y…
”
#2977HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu huraira -Allah ya yarda da shi daga Manzon Allah SAW ya ce: "Sulaiman Xan Dauda -Amincin Allah a gare shi ya ce: "Na rantse a wannan Daren zan taki Matana guda Saba'in kowace mace daga cikin su zata haifi Yaron da zaiyi jahadi a Tafarkin Allah
”
#2978HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi Dan Umar Allah ya yarda dasu- "Manzon Allah ya raba ganimar yaki: Sai yaba doki kaso biyu, mutum kuma kaso daya"
”
#2979HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Ka'ab Bn Malik -Allah ya yarda da shi- ya ce: na ce: ya manzon Allah lallai ne daga cikin tuba na in rabu da dukkan Dukiya ta; Sadaka saboda Allah da Manzon sa, sai manzon Allah SAW ya ce: "Ka riqe wani vangaren na dukiyarka yafi maka Al-kairi"
”
#2980HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Mas’ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Duk wanda ya rantse akan wata rantsuwa alhali shi yana fajiri a cikinta dan ya ci dukiyar wani mutum musulmi, to zai gamu da Allah alhali Shi…
”
#2982HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Adullahi Bn Umar -Allah ya yarda da su- "Lallai cewa Manzon Allah SAW ya kasance yana bada ganima ta Musamman ga waxanda ya aika a yakuna ga kawunansu banda rabomsu na sauran runduna"
”
#2984HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga rafi'u ɗan Khadij - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Mun kasance tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - a Zul-hulaifa, sai yunwa ta kama mutane, sai suka samu raƙuma da tumakai, ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya…
”
#2987HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Burda - al-Ansari - Allah Ya yarda da shi - cewa shi ya ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa: "Ba'a yi wa wani mutum bulala sama da goma sai a haddi daga cikin haddodin Allah"