”
#5345HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan Abdullah bn Amr - Allah ya yarda da su duka - ya ce: Mun kasance tare da Manzon Allah - salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - a kan tafiya, sai muka sauka zuwa gida. Allah ya tabbata a gare shi -: Addu'a tana cikin duka. Vajtmana ga Manzon Allah - aminci…
”
#5353HadeethEnc[Hasan ne]
Daga ɗan Umar - Allah Ya yarda da su - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Wanda ya yi kamanceceniya da wasu mutane, to, yana daga cikinsu".
”
#5359HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi dan Mas'ud - Allah ya yarda da shi - ya ce: Na tambayi Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: Wanne zunubine mafi girma a wurin Allah? ya ce: " Ka sanyawa Allah kishiya alhali Shi Ya halicceka" Na ce: Lallai wannan mai girmane, na ce: San…
”
#5365HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Ayyuba Al-Ansari - Allah Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: "Ba ya halatta ga mutum ya ƙauracewa ɗan uwansa sama da dare uku, suna haɗuwa, sai wannan ya kau da kai, wannan ma ya kau da kai, mafificinsu (s…
”
#5375HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Abu Sirmah - Allah Ya yarda da shi - cewa manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi - ya ce: "Wanda ya cutar Allah Zai haɗa shi da sakamakon cutar, wanda ya tsananta Allah Zai haɗa shi da sakamakon tsanantawar".
”
#5379HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana A'isha Uwar muminai - Allah Ya yarda da ita - ta ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya faɗa a cikin rashin lafiyarsa wacce bai tashi daga gareta ba: «Allah Ya tsinewa Yahudawa da Nasara, sun riƙi ƙaburburan Annabwansu (a matsayin)…
”
#5380HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abdullahi ɗan Mas’ud - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Wanda ya mari kunci, kuma ya yaga aljihuna, kuma ya yi ihu irin ta Jahiliyya to ba shi tare da mu".
”
#5383HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Jabir: -Naji Manzon Allah yana cewa:" Mafificin Zikiri: cewa babu abin bautawa face Allah"
”
#5438HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: «Duk wanda ya zama yana da wani abin da ya zalinci ɗan uwansa da shi na mutuncinsa ne ko wani abu to ya yi ƙoƙarin warwarewa daga gare shi a yau, tun k…
”
#5445HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Samra bn Jundub - yardar Allah ta tabbata a gare shi - cewa annabin Allah -SAW- ya ce: "Wasu daga cikinsu suna dauke wuta a kan dugadugansa, wasu kuma suna dauke shi zuwa gwiwowinsa, wasu kuma suna daukarsa."
”
#5446HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Anas bn Malik, yardar Allah ta tabbata a gare shi, ya ce: Sallah ta zo, sai wadanda suke kusa da gidan suka tashi ga danginsu, sai mutane suka ci gaba da zama a ciki, don haka sai Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya zo wurin makiyaya. S…
”
#5456HadeethEnc[Hasan ne]
Daga Anas ɗan Malik - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Na ji Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yana cewa: "Allah - alherinSa ya yawaita kuma Ya ɗaukaka - ya ce:Yakai ɗan Adam lallai cewa kai baka roƙeni ba, ka yi kwaɗayi gareni zan gafarta maka…