”
#4815HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Miƙdadu ɗan Amr mutumin Kindi - Allah Ya yarda da shi -: Cewa shi ya cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -: Shin kana ganin cewa idan na haɗu da wani mutum daga kafirai sai muka yi faɗa, sai ya daki ɗaya daga hannayena da takobi sai ya y…
”
#4816HadeethEnc[Ingantacce ne]
A kan Usama bin Zayd - yardar Allah ta tabbata a gare su - wanda ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya aike mu zuwa Harka ta bangarori biyu, kuma mun zama mutane a kan ruwan su, sai dayan su ya hada ku. Al-Ansari, na soke shi da mashina…
”
#4849HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Burdah ɗan Abu Musa - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Abu Musa ya yi ciwo ciwo mai tsanani, sai ya suma alhali kansa yana cikin ɗakin wata mata daga iyalansa, bai samu damar da zai dawo mata da komai ba, lokacin da ya farka, ya ce: Ni na kuɓuta (na barranta) dag…
”
#4929HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Hurairah, yardar Allah ta tabbata a gare shi, wanda ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: “Tsakanin masu faxi guda biyu akwai arba’in.” Suka ce: Ya Abu Huraira kwana arba’in? Ya ce: Na ki. Suka ce: shekara arba'in? Ya ce: N…
”
#4933HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah Ya yarda da shi -: Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: «Mafi soyuwar garuruwa a wurin Allah sune masallatansu, kuma mafi ƙin garuruwa a wurin Allah sune kasuwanninsu».
”
#4947HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira Allah - Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gareshi ya ce: "Dukkanin al'ummata za su shiga aljanna sai wanda ya ƙi", suka ce: ya Manzon Allah, wa zai ƙi? ya ce: "Wanda ya bi ni zai shiga aljanna, wanda ya saɓa min t…
”
#4950HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Burzata Al-Aslami - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce : "Diga-digan bawa ba za su gusheba a ranar Alkiyama har sai an tambaye shi game da rayuwarsa a me ya karar da ita, da kuma iliminsa me ya aika…
”
#4958HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira Allah - Ya yarda da shi - Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya faɗa a ranar Khaibara: "Zan bada wannan tutar ga wani mutum mai ƙaunar Allah da ManzonSa, Allah zai yi buɗi ta hannayensa" Umar ɗan Khaɗɗab ya ce: Ban so shugabanci…
”
#4961HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - da isnadi: "Lokacin da Allah ya halicci halitta, ya rubuta a cikin wani littafi, kuma yana tare da shi a kan karaga: Rahamata ta rinjayi fushina." Kuma a cikin littafin: "Ta shawo kan fushina," kuma a cikin littafin: "Na riga f…
”
#4969HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nu'uman Dan Bashir - Allah Ya yarda da shi - ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ce: "Kwatankwacin muminai a soyayyarsu da jinkansu da tausayinsu tamkar jiki ne, idan wata gaba daga gare shi ta yi ciwo sai ragowar jikin ya dauka d…
”
#5213HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Nana Aisha -Allah yarda da ita- "allai cewa Annabi ya aika Wani Mutum a wani yaki sai ya kasane yana" karantawa abokansa in yana jansu Sallah, Sai yake cika karatunsa da: Kulhuwa"
”
#5343HadeethEnc[Ingantacce ne]
Daga Abu Huraira Allah - Ya yarda da shi - cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi ya ce: "Haƙƙin musulmi akan musulmi guda shida ne" aka ce: Waɗannene su ya Manzon Allah?, ya ce: "Idan ka haɗu da shi to ka yi masa sallama, idan ya kiraka ka amsa…