افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم. افتتاح البرنامج الدعوي السبت القادم، ٩ / ٣ / ١٤٤٨هـ بعد صلاة الفجر مباشرة مسجد محمد بن إبراهيم، الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة فضيلة الشيخ د. هيثم بن محمد سرحان دورة اليوم الواحد، وختم كتاب كل سبت بإذن الله حياكم الله ونفع بكم.
Islamic Reads · HadeethEnc

Prophetic Hadeeth Encyclopedia

Search and read verified Prophetic hadeeth translations, explanations, benefits, categories and source attribution. Page 9.

Content source:HadeethEnc.com·Version 1.25.0
1,753hadeeths
Advanced search

Search the Hadeeth Encyclopedia

Smart instant results tolerate minor spelling mistakes, with every filter in one place.

154hadeeths
Clear filters
Categories

SIRA DA TARIHI

12 hadeeths in this category
#10603HadeethEnc[Ingantacce ne]

Kada mace ta yi tafiya, tafiyar kwana biyu sai da mijinta tare da ita ko muharraminta

Daga Abu sa'id AlKhudr - Allah Ya yarda da shi - ya kasance ya yi yaƙi tare da Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - yaƙi goma sha biyu - ya ce: Na ji abubuwa hudu daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - sai suka ƙayatar dani,…

Read hadeeth
Share
#10620HadeethEnc[Ingantacce ne]

Na shaida tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - addu’ar ranar Idi, don haka ya fara yin addu’a kafin huduba, ba tare da layya ko iqaamah ba, sannan ya tashi tare da Bilal yana mai dogaro da shi, sannan ya yi umarni da tsoron Allah, ya kwadaitar da biyayyar sa, ya yi wa mutane nasiha da tunatar da su.

Daga Jabir bin Abdullah - Allah ya yarda da shi - wanda ya ce: Na shaida tare da Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - addu’ar ranar Idi, don haka ya fara yin addu’a kafin huduba, ba tare da layya ko iqamah ba, sa’annan ya tashi yana mai dogaro d…

Read hadeeth
Share
#10862HadeethEnc[Ingantacce ne]

Lallai cewa Manzon Allah SAW Mala'ika Jibril ya zo masa kuma shi a halin yana wasa da Yara, sai ya kama shi ya sumar da shi, kuma ya tsaga Qirjinsa, ya futo da Zuciyarsa, sai ya futar da wata tsoka daga cikinta, sai ya ce: wannan shi ne rabon Shaixan daga cikinka"

Daga Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- Lallai cewa Manzon Allah SAW Mala'ika Jibril ya zo masa kuma shi a halin yana wasa da Yara, sai ya kama shi ya sumar da shi, kuma ya tsaga Qirjinsa, ya futo da Zuciyarsa, sai ya futar da wata tsoka daga cikinta, sai ya ce: wann…

Read hadeeth
Share
#10893HadeethEnc[Ingantacce ne]

Sa`ad ya buge ranar da rami ya huce, wani mutum daga Kuraishawa ya jefa shi, ana kiran shi Habban bn al-Arqa, wanda ya jefa shi a cikin al-Akhal, kuma Annabi –sallal Lahu alaihi wa sallama- ya buge wani tanti a cikin masallacin don dawowa daga kusa

Daga A’isha, Allah ya yarda da ita, wacce ta ce: “Sa’ad an buge shi a ranar ramuka, wani mutum daga Kuraishawa ya jefa shi, ana kiran shi Habban bin al-Arqah, wanda shi ne Habban bin Qais, daga Bani Mu'ays bin Amer bin Luai, wanda ya jefa shi a cikin al-Akhal, kuma Anna…

Read hadeeth
Share
#10954HadeethEnc[Ingantacce ne]

Mun yaqi tare da Manzon Allah SAW a Hunain yayin da muka fuskanci abokan gaba sai na nayi gaba sai suka hau Thaniyya, sai wani Mutum ya fuskance ni daga cikin abokan gaba, sai na harbe shi da kibiya sai ya vace mun bansan mai ya faru ba

Daga Salamah Bn Al-akwa'a -Allah ya yarda da shi- ya ce: Mun yaqi tare da Manzon Allah SAW a Hunain yayin da muka fuskanci abokan gaba sai na nayi gaba sai suka hau Thaniyya, sai wani Mutum ya fuskance ni daga cikin abokan gaba, sai na harbe shi da kibiya sai ya vace mu…

Read hadeeth
Share
#10955HadeethEnc[Ingantacce ne]

Manzon Allah SAW ya shafi Hannunsa a fuskarsa kuma yayi mun Addu'a , sai ya rayu shekara xari da Ashirin kuma babu komai a kansa sai 'Yan gasuka kaxan farare

Daga Abu Zaid Bn Akhxab -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Manzon Allah SAW ya shafi Hannunsa a fuskarsa kuma yayi mun Addu'a , sai ya rayu shekara xari da Ashirin kuma babu komai a kansa sai 'Yan gasuka kaxan farare"

Read hadeeth
Share
#10958HadeethEnc[Ingantacce ne]

Na Kasance a wajen Qatada bn mulhan lokacin da ya zo, sai wani Mutum ya wuce a qarshen gida, ya ce sai naganshi a fuskar Qatada, ya ce: Kuma na kasance idan naganshi kai ka ce a fuskarsa Mai ne

Daga Abu Al'ala Bn Umair -Allah ya yarda da shi- ya ce: Na Kasance a wajen Qatada bn mulhan lokacin da ya zo, sai wani Mutum ya wuce a qarshen gida, ya ce sai naganshi a fuskar Qatada, ya ce: Kuma na kasance idan naganshi kai ka ce a fuskarsa Mai ne"

Read hadeeth
Share

Shopping Basket

Loading...